Tag: azumi
Kurakurai 40 yayin Sallar Dare A Ramadan
Dr. Kabir Asgar guda daga cikin ɗaliban da marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria ya raina ya wallafa wasu kura-kurai 40 da ya kamata masu zuwa sallar dare su gujewa.
Gidauniyar Amirul – Jaishi ta raba kayan masarufi ga masu ƙaramin...
Gidauniyar Amirul - Jaishi da ke jihar Kano, ta raba kayayyakin masarufi don tallafa wa masu ƙaramin ƙarfi da marayu a jihar.
Falalar buɗa baki da Ladan dake ƙunshi cikinsa a Ramadan
Bayan yini ana Azumi, da rana ta faɗa kuma duk abubuwan da saboda Azumi aka hana ka yanzu sun halasta. Akan so mutum ya fara da shan ruwa da cin dabino.
Bayani Gamsasshe Akan Azumin Watan Ramadan Daga Farko Har Ƙarshe (I)
Azumin na Ramadan ya wajaba ne kaɗai ga baligi, duk wanda bai kan wannan munzali ba sai dai yayi domin ya koya, kuma ya saba saboda gaba, amma ba don in ya ƙi yi Allah zai bashi zunubi ba.
An Ga Watan Ramadan A Najariya
Sarkin Musulmin Najeriya, Mai Alfarma Sa'ad Abubakar III, ya bada sanarwar cewa an ga watan Ramadan a Najeriya.
Sarkin...
An Ga Watan Ramadan A Saudiyya
Hukumomi a Saudiyya sun bada sanarwar ganin jinjirin watan Ramadan a ƙasar.
Wannan na ƙunshe ne a cikin wata...
Saudiyya Za Ta Ciyar Da ‘Yan Najeriya 12,600 A Lokacin Azumi
Saudiyya Za Ta Ciyar Da 'Yan Najeriya 12,600 A Lokacin AzumiWata gidauniyar Saudiyya mai suna King Salman Humanitarian Aid and Relief Centre...
Za A Iya Yin Azumin Sitta Shawwal A Kowane Wata— Sheikh...
Fitaccen malamin addinin Musuluncin dake jihar Kano a Najeriya, Sheikh Umar Sani Fagge, ya ce ana iya yin azumin Sitta Shawwal a...
Za A Cika Azumi 30 A Saudiyya
Hukumomi a Saudiyya sun bayyana cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a dukkan faɗin ƙasar a yau, sakamakon haka Alhamis,...
Ko Kun San Azumi Na Rage Teɓa Tare Da Hana Kasala?
Wani rahoto da BBC Hausa ta wallafa ya bayyana cewa azumi yana rage reɓa yana kuma hana kasala.
BBC...