Tag: Barcelona
Kwallon Kwando: Real Madrid ta kara lashe kofi a karo na...
Kungiyar kwallon kwando ta Real madrid ta zama zakarar bana a gasar kwallon kwando na kasar Spain, bayan da ta doke abokiyar...
zafafa: Hadadar kasuwancin yan wasa kwallon kafa
FC Barcelona da ke fafata wasa a Spain na sake shirya gabatar da sabon kudurin na-gan-ina-so gemu na gugar gemu ga kungiyar Bayern Munich akan dan wasa Lewandoski ta hannun eja dinsa Zahavi.
Yadda Ta Kaya A Gasar Kofin Zakarun Nahiyar Turai Wannan Makon
Barcelona ta sha kashi a hannun Benfica da ci 3-0, tun bayan shekarar 1997 wannan shi ne karon farko da ta yi rashin nasara a wasa biyar a gasar zakarun Turai.
Yadda ta ke gudana a hada-hadar Kasuwacin ƴan wasan ƙwallon ƙafa
A cigaba da hada-hadar cinikayyar ƴan wasan ƙwallon ƙafa a faɗin duniya domin tunkarar kakar wasa ta shekarar 2021/2022, Labarai24 ta...
Aguero zai koma Barcelona a kakar wasa mai zuwa
Dan wasan Manchester City, Sergio Aguero, na shirin sanya hannu kan yarjejeniyar kasancewa tare Barcelona na tsahon shekara biyu a kakar wasa...
Mamphis Depay Ya Amince Da Tafiya Barcelona
Ɗanwasan gefe na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Olympique Lyon kuma ɗan asalin ƙasar Netherland wato Mamphis Depay ya...
Shugaban Ƙungiyar Barcelona Yace Messi Bazai Tafiba
Shugaban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona wato Bortemeu ya bayyana cewar Leonel Messi bazaibar ƙungiyar ƙwallon ƙafan ta...
Sabuwar Kalar Rigar Da Barcalona Zatayi Amfani Da Ita A 2020...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcalona ta fitar da kalar sabuwar rigar dazatayi amfani da ita a sabuwar kakar wasa daza'a shiga anan...
Rakitic Zaici Gaba Da Zama A Barcelona
An bayyana cewar Ɗanwassa Ivan Rakitic zaici gaba da zama a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona dake ƙasar Sifaniya duba da wata...