Tag: Buhari
Zaɓen Shugaban Ƙasa Da Muka Gabatar Abin A Yaba Ne— Buhari
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce zabuƙan shugaban ƙasa da na 'yan Majalisar Dokoki da aka gabatar ranar 25 ga Fabrairu, 2023,...
A ƙarshe babban bankin Najeriya ya yi umarnin a ci gaba...
Babban bankin Najeriya ya yi wannan umurni ne bayan da sanarwar fadar shugabaan kasar ta ce ba ya bukatar umurni daga gare...
Chelsea ta nada dan Najeriya Hassan Sulaiman a matsayin sabon kocin...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea FC ta sanar da nadin dan Najeriya Hassan Sulaiman a matsayin sabon kocin kungiyar yan kasa da...
Hattara: Akwai shirin tayar da hankali a zaɓen gwamnoni a Najeriya...
Hukumar ƴan sandan ciki ta DSS ta ce akwai shirin da wasu mutane ke yi na tayar da hankali a wasu sassan...
Shugaba Buhari ya yi ganawar sirri da Nasiru Yusuf Gawuna a...
Dantakarar gwamnan Kano a jam'iyyar APC, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya ziyarci shugaba Muhammadu Buhari a mahaifarsa ta Daura da ke jihar...
Shekaru 3 da gwamnati ta tumɓuke Muhammadu Sanusi II daga sarautar...
A ranar 9 ga watan Maris din 2020 ne kimanin shekaru uku gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sauke Khalifa Muhammadu Sanusi...
Kotun ƙoli ta ce a ci gaba da amfani da tsofaffin...
Kotun ƙolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar har zuwa 31 ga watan...
Ƴan bangar siyasa sun yi awon gaba da na’urar kaɗa zaɓe...
Ƙarancin jami’an tsaro a yankin ƙaramar hukumar Rano, ya tilastawa ma’aikatan zaɓe dawowa babban ofishin zaɓen ƙaramar hukumar ba tare da sun kammala aikin su ba.
2023: Sheikh Dahiru Bauchi ya buƙaci magoya bayansa da su zaɓi...
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, kuma daya daga cikin jagororin darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bukaci mabiyansa su zabi dan...
Zamani: Maroƙa a Najeriya sun fara amfani da ‘Asusun Banki’ a...
Yayin da ake ci gaba da fuskantar karancin takardar kudin Naira a Najeriya, maroƙa yan gambara sun fara bayar da asusun banki...