Gida Tags Cif Olusegun Obasanjo

Tag: Cif Olusegun Obasanjo

2023: Rabi’u Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Obasanjo

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo a gidansa da ke...

Na tafka babban kuskure wajen zaɓen mataimaki na a shekarar 1999-Obasanjo

bance ban aikata kuskure ba, na aikata kurakurai sosai, to, sai dai nasan Allah ba zai bani kuya ba

Labari A Cikin Hoto: Tsohuwar ministar kudi Kemi Adeosun ta ziyarci...

A jiya Lahadi tsohuwar ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun ta ziyarci tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo a gidansa da ke Abeokuta.

Neman Tubarraki: Rabi’u Kwankwaso na cigaba da ziyartar manyan Najeriya

A yau juma'a tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaiwa tsohon hafsan sojin ƙasar nan Laftanar Janar Theophilus Yakubu...

Sanata Rabi’u Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Obasanjo

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo a gidansa da ke Lagos.

Kada ku zabi masu iƙirarin an saya musu tikitin takara: Gargaɗin...

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bukaci ‘yan Najeriya kada su zabi ‘yan takaran shugabancin kasar da suka yi ikirarin cewa wasu...

2023: Sai yaushe za a zaɓi Bahaushe ya mulki Najeriya?

A yayin da ya rage saura shekara ɗaya daidai a yi zaɓen shugaban ƙasa, tuni masu neman tsayawa takarar mulkin Najeriya daga...

Ƙoƙarin Ceto Najeriya: Ango Abdullahi da Nastura Sharif sun ziyarci Obasanjo

Shugaban kungiyar Dattawan Arewacin ƙasar nan, Farfesa Ango Abdullahi da Dakta Nastura Ashiru Sharif wanda ke riƙe da shugabancin kwamitin amintattu na...

Shekaru 61 da Samun ‘Yancin Kai,Shin ko kun san Jerun Shugabannin...

Bayan rasuwar sa ta sanadiyyar juyin mulkin da akai musu hakan ya kawo mulkin Manjo Janar Johnson Thomas Aguiyi-Ironsi, Shugaban Gwamnatin Sojan kasarnan na farko . An haife shi ranar 3 ga Maris, 1924 a garin Umuahia-Ibeku dake jihar Abia, inda ya kwashe kwanaki 194 akan karagar mulki.

Shekaru 61 Da Samun Ƴancin Kan Najeriya: Ina aka dosa?

Yau juma'a 1 ga watan Oktoba 2021 Najeriya ke bikin cika shekaru 61 da samun ‘yancin kai daga Turawan mulin mallakar Ingila.