Gida Tags CITAD

Tag: CITAD

Hattara: Labarai24 ta gano shafukan Daily Trust 24 na ƙarya

Wani bincike da jaridar Labarai24 ta yi a shafin Facebook ya gano cewa a shafin Facebook kaɗai akwai shafuka 24 da wasu...

Cibiyar CITAD ta ƙaddamar da kwamitin sa ido kan kalaman ɓatanci

A daidai lokacin da babban zaɓen shekarar 2023 ke ƙara ƙaratowa Cibiyar Ɓunƙasa Fasahar Sadarwa da Cigaban Al'umma (CITAD) ta ƙaddanar da...

An ƙaddamar da littafi mai ƙunshe da waƙoƙi akan illar cin...

Marubuta wakokin hausa da na Turanci a Najeriya sun koka dangane da yadda cin hancin da rashawa ya dabaibaye kasar.

CITAD ta horas da matan da za su dinga koyar da...

A ƙoƙarin ta na ganin ta kawo karshen cin zarafin mata a jihar Kano, cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da cigaban al'umma wato...

Fitila: Manyan Rahotonni Da Sharhinsu A Makon Jiya

wancan makon mun labarta muku cewa cikin matakan da gwamnonin suka dauka sun hada da: hana cin kasuwannin mako-mako, hana sayar da man fetur a kan tituna da kuma a cikin jarkoki, ka’idance adadin man fetur din da mutum daya zai iya saya wanda bai wuce na naira dubu goma ba, da dai sauran wasu sharruda. Duk da dai da yawa daga cikin dokokin ba suyi wa al’umma wadannan yankuna dadi ba, amma tabbas daga rahotannin da suke fitowa daga wadannan yankuna ana samun nasara akan yaki da wadannan yan ta’adda.

Duniyar Sadarwa Da Hadin Kai A Tafin Hannu Daga Citad

Har ila yau, daraktan ya kuma tabbatar da cewa babu shakka wannan shiri zai karawa al'umma a matakai da dama cigaba ta hanyar sarrafa fasahar zamani wadda tana daga cikin hanyar da take juya duniya a wannan karni. Ya cigaba da cewa shirin wanda aka fara shi tun shekarar bara ta 2020 kuma zai karasa har shekarar Badi ta 2022.

Amfani Da Shugabannin Al’umma Zai Taimaka Wajen Magance Rikicin Boko Haram—...

Cibiyar Bunƙasa Fasahar Sadarwa da Ci Gaban Al'umma, CITAD, ta bayyana cewa yin amfani da shugabannin al'umma zai taka rawa sosai wajen...

Ba Kulle Kanon ba, wane Tanadi aka yiwa Mutane? – CITAD

Haka zalika har yanzu gwamnatin Kanon taki ta bayyana hanyoyin da ta kashe kuɗaɗen tallafin da aka bayar daga mutane da kungiyoyi. Wanda hakan ke nuni da akwai lauje cikin naɗi da kuma kunbiya-kunbiya.

Citad ta Karrama Matasan da Suka shiga Gasar da ta Shirya

Wadanda suka samu damar lashe gasar sun hada da Maimunat Abdulwab daga Jami’ar Ahmadu Bello ta zaria (ABU) da Offor Christopher daga Jami’ar UNN ta Nsukka, da kuma Na’ima Adamu ta shashin kula da muhali a Kano State Polytechnic.

CITAD ga waɗanda suka samu horo: Ku yi amfani da abinda...

An yi kira ga wadanda suka amfana da bada horo kan kasuwanci a Intanet na tsawon mako biyar da su yi amfani da abinda...