Tag: dakatarwa
Ba Mu Dakatar Da Muhuyi Magaji Ba— Majalisar Dokokin Kano
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta ce ba ta da ikon dakatar da Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta...
Shugaban Da Ya Dakatar Da Sha’aban Daga APC Ya Yi Ta...
Jam'iyyar APC a jihar Kano ta kaɗa ƙuri'ar ƙarfafa guiwa ga ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Birni, Sha’aban Ibrahim Sharada.
PDP Ta Dakatar Da Sanata Bello Hayatu Gwarzo
PDP Ta Dakatar Da Sanata Bello Hayatu GwarzoBabbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta dakatar da tsohon Sanatan Kano ta Arewa,...
Zulum Ya Dakatar Da Dukkan Ma’aikatan Babban Asibitin Ngala Daga Aiki
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya dakatar da dukkan ma'aikatan Babban Asibitin Ngala da suka haɗa da likitoci masu neman ƙwarewa,...
APC ta dakatar da Abdulmuminu Jibrin Kofa
Jam'iyyar APC, Reshen Ƙaramar Hukumar Bebeji dake jihar Kano ta dakatar da Abdulmuminu Jibrin Kofa, ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Mazaɓar Tarayya...
PDP ta dakatar da wasu manyan mambobinta
Jam'iyyar PDP a jihar Ogun bisa goyon bayan Babban Kwamitin Zartarwar Jam'iyyar na Kasa ta dakatar da Segun Sowonmi, Kakakin dan takarar shugaban kasa...