Tag: dan takarar gwamna
Zaben Jihar Sokoto: Tambuwal Yayi Nasara
Gwamna jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya samu nasara
Gwamnan ya sha da kyar bayan da ya kada abokin adawarsa da kuri'u 342.
Abba Kabir Yusuf ne ɗan takarar PDP a Kano- INEC
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta ce jam'iyyar PDP tana dan takarar gwamna a Kano.
A ranar Litinin ne wata Babbar Kotun...