Gida Tags Dr Abdullahi Umar Ganduje

Tag: Dr Abdullahi Umar Ganduje

Rikicin APC a Kano: A wanne ɓangare Baffa Babba Danagundi ya...

Yau kwanaki biyu ke nan da jiga-jigan jam'iyyar APC su ka yi zargin gwamna Abdullahi Umar Ganduje da yin babakere tare da...

Siyasar Kano: Hotunan Muhuyi Magaji Rimin Gado sun cika birnin Kano

A jihar Kano, al'ummar garin sun wayi gari da ganin wasu hotuna ko posta ta kamfe na dakataccen shugaban Hukumar Karɓar ƙorafe-ƙorafe...

Shugabancin APC A Kano: Ganduje na shirin canza Abdullahi Abbas da...

A dai-dai lokacin da ya rage ƙasa da makonni biyu a gudanar da zaɓen jam'iyyar APC a jihohin Najeriya 36, wata majiya...

An ƙaddamar da jagorori da iyayen tafiyar sabuwar ƙungiyar R –...

A yau Lahadi aka ƙaddamar da sabon shugabancin tsagin tafiyar R - WIN WIN da ke cikin jam'iyyar APC reshen jihar Kano....

Rikicin Cikin Gida: Tafiyar siyasar ‘APC WIN WIN’ a Kano ta...

Ɗaya daga fitattun masu ruwa da tsaki a tsarin tafiyar jam'iyyar APC Win Win, Malam Auwal Dankano da ɗimbin magoya bayansa sun...

Duk mai son zama gwamna a Kano a 2023 ya zaɓe...

Tsohuwar jaruma a masana'antar Kannywood Rashida Adamu wadda aka fi sani da Rashida Mai Sa'a ta bayyana cewa duk wanda ya ke...

Ƙungiyar ƴan fansho ta ƙasa ta karrama gwamna Abdullahi Umar Ganduje

Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƴan fansho ta ƙasa sun karrama gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan da ya ke da...

Sheikh Yusuf Ali ya zama Sarkin Malaman masarautar Gaya

Masarautar Gaya da ke jihar Kano ƙarƙashin mai martaba Sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir ta amince da naɗin fitaccen malamin addinin islamar...

Muhuyi Magaji Rimin Gado Ya Zama Gatan Talakawan Jihar Kano.

Muhuyi Magaji Rimin Gado wanda ya taɓa kasancewa tsohon mataimakin shugaban Ƙaramar Hukumar Rimin Gado, matashi ne da ya kasance ɗan gwagwarmaya...

Ina Kira Ga Al’ummar Masarautar Rano Da Su Baiwa Gwamnatin Jihar...

Mai martaba Sarkin Rano Alhaji Muhammadu Kabiru Inuwa ya bayyana godiyarsa ga Allah bisa nasarar da ya samu wajen zaɓarsa da aka...