Gida Tags ECOWAS

Tag: ECOWAS

Sama da kwanaki 130 da fara yajin aikin ƙungiyar ASUU, Shugaba...

Yace Nijeriya ta biya bashin da ake binta na sama da dala 654,291 kan maganar.

Haɗarin Mota: Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya tsallake rijiya da...

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya tsallake rijiya da baya a wani haɗarin mota da ya rutsa da tawagarsa akan hanyarsa ta...

Juyin Mulki: ECOWAS Ta Dakatar Da Burkina Faso Daga Cikinta

Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Ƙasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS, ta dakatar da Burkina Faso daga cikinta biyo bayan juyin mulki da sojoji...

Buhari Zai Halarci Bikin Rantsar Da Shugaban Ƙasa A Gambiya

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, zai tafi Banjul, babban birnin ƙasar Gambiya don halartar bikin rantsar da Shugaban Ƙasar, Adama Barrow, biyo bayan...

Osinbajo Ya Tafi Nijar Don Halartar Taron ECOWAS

A ranar Juma'a ne Mataiamkin Shugaban Ƙasa zai halarci Taron Ƙolin Gaggawa na Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Ƙasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS...

Rufe Iyakokin Ƙasar Nan Ya Yi Kyakkyawan Tasiri Akan Tattalin Arziki...

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce kwalliya na biyan kudin sabulu dangane da matakin gwamnatinsa na wucin gadi kan rufe kan iyakokin...

ECOWAS Ta Yi Kira Ga Shugaba Buhari Da Ya Chanza Shawara...

Majalisar bunƙasa tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma wato ECOWAS, ta bayyana cewa matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na baya-bayan nan...

Zabe: Sirleaf ta gana da Shugaban INEC

A ranar Laraba ne Shugabar Shirin Sa Ido na ECOWAS, Ellen Johnson Sirleaf ta gana da Shugaban INEC, Farfesa Mahmud Yakubu a hedikwatar Hukumar...