Gida Tags El-Rufa’i

Tag: El-Rufa’i

Ƙarancin Kuɗi: El-Rufa’i Zai Kai Wa Al’ummar Kaduna Ɗauki

Gwamnatin Kaduna ta ce za ta tallafa wa 'yan jihar don rage musu raɗaɗin da suke ciki sakamakon ƙarancin takardun kuɗi.

‘Yan Ta’adda Sun Yi Barazanar Yin Garkuwa Da Buhari, El-Rufa’i

Makonni kaɗan bayan sun kai wa tawagar Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari hari, 'yan ta'adda sun yi barazanar yin garkuwa da lamba ɗayar...

Fitila: Gazawar APC Ta Ɓangaren Tsaro, Fidda Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa...

A wannan mako shafin namu zai fara duba da halin tsaro da ya gagari Kundila a wannan ƙasa. Tabbas, halin da a’ummar...

Mai Mala Buni Ba Zai Sake Zama Shugaban APC Ba— El-Rufa’i

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ba zai iya ƙara zama shugaban jam'iyyar APC ba, a cewar Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i.

Ina Son Gyara Makarantun Gwamnati A Kaduna Yadda Zan Iya Kai...

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da korar malaman makaranta da ba su cancanta ba a...

Lange Lange Mai Ramar Ƙeta: El-Rufa’i Ya Bada Shawarar Ƙara Farashin...

Akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙara farashin litar man fetur zuwa N302, a Fabrairu, 2022. Majalisar Tattalin Arziƙin...

Yadda Za A Kawo Ƙarshen ‘Yan Ta’adda A Arewacin Najeriya— El-Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce ƙona dazukan arewa ne kawai zai kawo ƙarshen 'yan ta'adda da suka addabi Arewacin Najeriya.

El-Rufa’i Ya Wajabta Yin Allurar Riga-kafin COVID-19 A Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce daga ranar 31 ga Oktoba, 2021, duk wanda yake son shiga duk wani ofishin gwamnatin jihar sai...

Ganduje Ne Ya Sa ‘Yan Ƙwadago Suka Yi Yajin Aiki A...

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya ba Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, NLC...

El-Rufa’i Ya Buƙaci Buhari Ya Ƙara Farashin Man Fetur

El-Rufa'i Ya Buƙaci A Ƙara Farashin Man FeturWani kwamiti da Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya jagoranta ya bayar da shawarar Gwamnatin...