Tag: El-Rufai
Daina Karɓar Tsaffin Kuɗi: Ya Kamata CBN Ya Ƙara Lokaci— El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi kira ga Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, da ya ƙara wa'adin karɓar tsaffin kuɗi na...
Yadda Tinubu Ya Yi Suɓul-Da-Baka A Wani Taro A Kaduna
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed, ya yi wani furuci a jihar Kaduna mai kama da...
Fitila: Ko APC ta gaza kare rayuka da dukiyoyin ƴan Najeriya?...
A wannan makon shafin namu zai fara duba da halin tsaro da ya gagari Kundila a wannan ƙasa. Tabbas, halin da a’ummar...
Gwamna El-Rufai ya kasafta naira biliyan 6 domin inganta kiwon lafiya
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙiyasta kashe naira biliyan 6 domin ingantawa da samar da kayan aiki a manyan asibitocin jihar a shekarar...
Gwamna El-Rufa’i ya roki ƴan Kaduna kar su zaɓi PDP a...
Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Nasir El-Rufa'i, ya roƙi al'ummar jiharsa kada su zaɓi jam'iyyar PDP a 2023, domin a...
Rashin Tsaro: El-Rufa’i Ya Ɗaga Ranar Dawowa Makaranta A Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta ɗage ranar dawowa makaranta a jihar sakamakon taɓarɓarewar tsaro har sai illa ma shaa Allahu.
A Lokacin Ina Saurayi Ƴan Mata Ba Sa Kulani Saboda...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i, ya wallafa bidiyon wata hira da ya taɓa yi a shafinsa na tiwita da ɗan...
EFCC Za Ta Binciki El-Rufa’i Bisa Ɓatan Biliyan N32 Lokacin Da...
Babbar Kotun Tarayya dake Abuja, ta ce gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ba zai iya hana Hukumar Hukunta Masu Yi wa Tattalin...
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Nasarar El-Rufa’i
Kotun Ɗaukaka Ƙara mai zama a Kaduna ta tabbatar da nasarar Gwamna Nasiru El-Rufa'i na jihar a zaɓen gwamna na 2019.
El-Rufa’i Ya Ware Wa Ilimi Biliyan 42 A Kasafin Kuɗin Kaduna...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ware wa ilimi Naira Biliyan N42 a kasafin kuɗinta na shekarar 2020, in ji Kwamishinan Ilimi na Jihar,...