Tag: Ethiopia
Matasan Shugabannin Ƙasashen Africa 5 Masu Jini a Jika
Yawancin shugabannin ƙasashen Afrika tsofaffi ne, haka ne ma yasa ake kallon nahiyar a matsayin mafi yawan shugabanni masu tarin shekaru da kuma jarabawar maƙalewa a karagar mulki.
Kasashe 10 Mafi Karfin Soji A Nahiyar Afrika, Har Da Najeriya
Sai kuma zai yi wahala a iya cewa ga wacce tafi wata kai tsaye, amma dai wani rahoto da yake ta yawa a shafin Facebook wanda ba za a iya tabbatar da sahihancinsa ba sakamakon gaza bayyana abubuwan da yayi la'akari da su wajen fidda na daya zuwa na goman a jadawalin.
Abin Mamaki: Cikin Tsofaffin Birane 22 Da Suka Wanzu A Afrika...
Wani rahoto da aka fitar ya rawaito cewa daga cikin manyan biranen da suka dade a nahiyar Afrika guda 22, birnin Kano yana ciki.
An gudanar da Taron Kasa da Kasa kan Abinci Mai Lafiya
A ranar Talatar da ta gabata ne shugannin kasashen duniya suka gudanar Taron Kasa da Kasa Akan Samar da Abinci Mai Lafiya a...