Gida Tags FG

Tag: FG

Yau Gwamnatin Tarayya Za Ta Cimma Matsaya Da Ƙungiyar Ƴan Ƙwadago...

Gwamnatin tarayyar ƙasar nan da gamayyar ƙungiyar ‘yan kwadago za su zauna domin ɗaukar matakin ƙarshe akan maganar mafi ƙarancin albashin ma’aikata...

Yadda Wani Farfesa Ya Ɗirkawa Dalibarsa Mai Shekaru 16 Ciki A...

ASHAFA MURNAI Asirin wani farfesa kuma tsohon shugaban sashen nazarin aikata alifuka a Jami’ar...

Gwamnatin Buhari tana ‘musguna wa ‘yan jarida

Kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta yi zargin cewa gwamnatin Najeriya tana musguna wa 'yan Najeriya. A wata sanarwa da kakakin kungiyar...

Al’majirci: Mathew Kukah ba shi da Laifi (2)

Dokar gwamnatin tarayya ta shekarar 2004 ta ilimin bai-daya ta baude kofa yadda aka shigar da gwamnatin tarayya wajen tallafawa karatun almajiranci. Ilimi wajibi...

Wayyo: Jirgin kasa yayi mummunan hatsari a yankin jihar Legas

Jirgin kasa yayi mummunan hatsari a yankin jihar Legas, har yanzu ba'a tantance yawan mutane da suka rasa rayukansu ba. Cikakken labarin zai zo...

Cikin Shekaru 3 Gwamnatin Buhari ta raba Mutane Miliyan 10 da...

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Kuma mai zawarcin kujerar shugabancin ƙasar nan a tutar Jamiyyar PDP Alh Atiku Abubabar ya yi ikirarin cewa...

Duba jiga-jigan aiyukan da Gwamnatin Buhari ta kammala kafin 2019

Duk da yake ba kasafai aka fiye samun gwamnatin da ta gaji wata a siyasa ta karasa aiyukan da wacce ta shude ta faro...