Tag: Filin Jirgin Saman Ƙasa da Ƙasa na Malam Aminu Kano
Kano: EFCC Ta Cafke ‘Yan Damfara Ta Hanyar ATM
Hukumar Hukunta Masu Yi Wa Tattalin Arziƙin Najeriya Ta'annadi, EFCC, ta cafke wasu mutane uku a Jihar Kano ɗauke da da katin...
Andawo da Tashi da Saukar Jiragen Saman Ƙasa da Ƙasa...
A baya dai Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranar Litinin, 5 ga watan Afrilu, a matsayin ranar dawowa, amma daga bisani aka kara matsawa da ita zuwa 6 ga Afrilu 2021, sakamakon ranar ta zo a cikin ɗaya daga ranakun bukukuwan Ista.
An Kammala Jigilar Alhazan Kano
A ranar Lahadin nan ne rukunin ƙarshe na alhazan Jihar Kano na bana suka sauka a Filin Jirgin Saman Ƙasa da Ƙasa...
Yadda Kanawa suka tari Sarki Sanusi II
Dubban mutane ne suka taru a Filin Jirgin Saman Ƙasa da Ƙasa na Malam Aminu Kano dake Kano don raka Sarkin Kano,...