Tag: Fulani
Kabiru Sufi ya zama Dan Adalan masarautar Dambatta
Sarkin Fulanin Dambatta da ke jihar Kano, Alhaji Aminu Bello Sulaiman ya amince da naɗin Dr. Kabiru Sa'id Sufi a matsayin Dan...
Rikicin Manoma da Fulani ya yi sanadiyar mutuwar mutum guda a...
Wata taƙaddama tsakanin manoma da fulani ta yi sanadiyyar mutuwar wani magidanci a jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Za mu iya kawo ƙarshen matsalar tsaro cikin wata 6 –...
Kungiyar Fulani ta ƙasa da ƙasa, mai suna Tabital Pulaaku International a Najeriya ta ce za ta shawo kan matsalolin tsaro cikin...
Hausa-Fulani: Asali da Dalilin Samuwar Kalmar a Mahangar Sassauyawar Tarihin Rayuwar...
Kyakkyawar fahimtar juna da kuma iya sarrafa addini domin cigaba da mulki, shi ne ya sanya Hausawa kin yiwa sarakunan Fulani bore bayan jihadi.
Jihadin da aka faro tun daga 1804 shi ne al'amari na farko da ya fara hade Kasashen Hausa guri guda, wanda hakan ya samar da "identity" kwaya daya ta fuskar bangarenci, da addini da kuma auratayya da kasuwanci.
Fulani makiyaya a Kano na zargin ƴan siyasa da ƙoƙarin haɗa...
Al’ummar ƙauyen Kojele da kewaye a yankin karamar hukumar Bagwai dake a jihar Kano, sun zargi ƴan siyasa da yunƙurin haɗa Fitina...
Ƙasashe 10 Da Suka Fi Samar Da Madara, Ƙasa ta 7...
Abin mamaki shi ne ba yawan shanu ne suke samar da madarar ba; face dai nau'in shanu da kuma abincinsu shi ne ke taimakawa wajen sanya shanun su samar da Nono mai yawa.
Na Ɗauki Nauyin Karatun ‘Ya’yan Fulani 74 Zuwa Turkiyya- Ganduje
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bayyana cewa a lokutan baya gwamnatinsa ta ɗauki nauyin 'ya'yan Fulani 74 zuwa Turkiyya...
Siyasa Ta Raba Kawunan Fulani A Jihar Taraba
An samu rarrabuwar kawuna a hadakar ƙungiyoyin makiyaya a jihar Taraba, inda a karon farko wasu kungiyoyin makiyaya suka ce sun yafewa gwamnatin jihar...