Gida Tags Ganduje

Tag: Ganduje

2023: Jam’iyyar APC ce za ta lashe zaɓe a Kano –...

Shugaban kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar APC, Kwamared Muhammad Garba ya bayyana cewa jami'yyar ce za ta...

Gwamnatin jihar Kano wasa ta ke da hankalin Kanawa – Sha’aban...

Ɗan takarar gwamna na jam'iyyar ADP, Sha'aban Ibrahim Sharada ya bayyana matakin da gwamnatin jihar Kano ta ɗauka na janye dokar taƙaita...

Sha’aban Sharada ya ƙalubalanci matakin gwamnatin Kano kan taƙaita zirga-zirgar A...

Ɗan Takarar kujerar gwamnan Jihar Kano a karkashin Jam'iyar ADP Sha'aban Sharada ya ƙalubalanci gwamnatin jihar Kano akan matakin da ta ɗauka...

Ɓarayi sun sace kayan fitar angwanci na wani ango a Kano

Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa wasu ɓarayi sun fasa shagon wani tela, mai suna Ali Isma’il a unguwar Kundila inda...

Rikicin Manoma da Fulani ya yi sanadiyar mutuwar mutum guda a...

Wata taƙaddama tsakanin manoma da fulani ta yi sanadiyyar mutuwar wani magidanci a jihar Kano da ke arewacin Najeriya.

Gawuna Ya Ƙaddamar Da Takararsa A Gaya

Ɗan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Kano, Nasir Yusuf Gawuna, ya ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a ƙaramar hukumar Gaya,...

Gwamna Ganduje ya sa hannu kan dokar inganta rayuwar masu buƙata...

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan dokar inganta rayuwar masu bukata ta musamman, wadda majalisar dokokin jihar...

Idan na zama gwamnan Kano zan saka dokar ta – ɓaci...

A ƙoƙarinsa na ceto jihar Kano daga lalacewar ilimi ɗan takarar gwamnan jihar Kano, a ƙarƙashin jam'iyyar ADP Sha'aban Ibrahim Sharaɗa, ya...

Gobara ta hallaka mutum 3 a Kano

Wasu iyalai guda uku sun rasa rayukansu sakamakon tashin gobara a gidansu da ke yankin unguwar Kabuga a birnin Kano.

Kwankwaso Da NNPP Ba Za Su Yi Wani Kataɓus Ba A...

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ƙarfin Kwankwasiyya ya ragu matuƙa. Gwamna Ganduje ya bayyana haka ne...