Gida Tags Garba Shehu

Tag: Garba Shehu

Zaɓen Shugaban Ƙasa Da Muka Gabatar Abin A Yaba Ne— Buhari

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce zabuƙan shugaban ƙasa da na 'yan Majalisar Dokoki da aka gabatar ranar 25 ga Fabrairu, 2023,...

Fitila: Sharhin Labaran Makon Da Ya Gabata

A wannan makwo za mu yi duba ne game da sace-sace da kashe-kashen yara dake faruwa a wannan ƙasa tamu musamman a...

Yanzu-Yanzu: Hadiman Buhari Sun Kamu da Cutar Korona ciki har da...

Garba Shehu ya tabbatar da cewa lallai ya kamu da cutar a sakon da Premium Times tace ta gani.

Fitila: Manyan Rahotanni Da Sharhinsu Na Makon Jiya – Ali Sabo

Haka zalika akwai maganganu da su ke fitowa cewa hatta wadanda suka rasa rayukansu a fagen yaki ba’a biyan iyalinsu hakkunansu ko kuma suna shan wahala kafin hakkokin nasu su fito.

Zargin Nuna Bambanci: An sa zare tsakanin fadar shugaban ƙasa da...

Wannan dai ba shi ne karon farko da fadar shugaban kasar da fitaccen malamin addinin suke kai ruwa rana ba, ko...

A Yi Min Afuwa Bisa Kuskuren Cewa Ɗalibai 10 Kawai Aka...

Mai Magana da Yawun Shugaban Najeriya, Garba Shehu, ya nemi afuwar 'yan Najeriya bisa kuskuren da ya yi cewa ɗalibai 10 kawai...

Kayan Tallafin Da Aka Kwashe A Jihohi Ba Na Gwamnatin Tarayya...

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce tallafin da aka wawushe na wasu 'yan kasuwa ne da suka tara domin agaza wa mutane.

Shugaban Ƙasa Buhari Ya Taya Gwamna Ganduje Murna

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya taya Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da da ya samu a kotun sauraron...

Shugaban Kasa, da Gwamnoni Na Aiki Don Magance Matsalar Tsaro A...

Fadar Shugaban kasa a daren jiya lahadi,16 ga watsn Yuni shekarar 2019, ta ce shugaban Kasa Muhammadu Buhari tare da Gwamnonin...

Buhari ga Obasanjo: Zan koya maka darasin siyasar da ba za...

Shugaba Muhammadu Buhari ya ci albashin koya wa tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo da "abokan tafiyarsa" darasin siyasar da ba za su manta...