Gida Tags Government

Tag: government

Fitila: Zaɓen APC Na ƙasa An yi Kitso da Kwarkwata, APC...

Da farko dai rikice-rikice na cikin gida musamman bayan zaɓen shugabannin jam'iyar na jahohi yayi tsamari inda har yanzu wasu waɗanda suke ganin ba a kyauta musu ba suna kotu domin ganin cewa ikon tafiyar da jam’iyar ya dawo hannunsu.

Ƙungiyar Ma’aikatan Kotuna ta Janye Yajin AikiBayan Kwashe Sama da Makwanni...

Kungiyar ma’aikatan kotuna ta Nijeriya, JUSUN, ta janye yajin aikin da take yi a fadin Najeriya daga ranar Litinin.

Ƙungiyar Ƙwadago (NLC) Ta Yi Watsi Da N27,000 A Matsayin Sabon...

Yanzu haka dai ƙungiyar ƙwadago taƙi amincewa da bayanin biyan ma'aikata kudin da majalisar zartarwa ta kasa aiyana a matsayin mafi karancin albashi. Dr...