Gida Tags Gwamnatin Tarayya

Tag: Gwamnatin Tarayya

Daga Ƙarshe Dai Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Ranar Fara Ƙidayar Jama’a

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa za a fara ƙidayar jama'a da gidaje ranar 3 ga Mayu, 2023 a dukkan faɗin ƙasar...

Sauya Kuɗi: Ana Ƙoƙarin Sasantawa Tsakanin Gwamnatin Tarayya Da Gwamnoni

Wasu alamu na nuna cewa ana ƙoƙarin sasantawa tsakanin gwamnatin tarayya da gwamnonin da suka kai Babban Bankin Najeriya, CBN, ƙara game...

Kotun Ƙoli Ta Hana CBN Daina Karɓar Tsaffin Kuɗi

Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da gwamnatin tarayya da Babban Bankin Najeriya, CBN, daga aiwatar da wa'adin daina amfani da tsofaffin takardun...

Gwamnatin Najeriya Ta Haramta Koyar Da Turanci A Makarantun Firamare

A ranar Laraba ne Gwamnatin Tarayya ta shigo da wata sabuwar manufa mai suna Manufar Harshe ta Ƙasa, NLP.

Sabuwar Taƙaddama Na Shirin Ɓarkewa Tsakanin ASUU Da Gwamnatin Tarayya

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU, ta ce akwai yiwuwar sabon rikici ya ɓarke wanda zai fi dukkan na baya a jami'o'in...

Za Mu Fara Biyan Mambobin CONUA Albashin Wata 8— Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta fara biyan mambobin sabuwar Ƙungiyar Malaman Jami'o'i, CONUA, albashin wata takwas. CONUA dai kishiya ce ga...

Murna ta koma ciki: Yajin aikin da muka janye na wucin...

A cewar ASUU shugabannin ƙungiyar za su sake nazartar mataki na gaba da za su ɗauka musamman gameda batun hukuncin kotun ɗaukaka ƙara da ya buƙaci su su koma aiki nan take ba tare da ɓata lokaci ba.

Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 10 Oktoba, 2022, a matsayin ranar hutu don murnar bikin Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (tsira da...

Muna Kira Ga ASUU Da Gwamnatin Tarayya Su Sasanta— CONUA

Sabuwar Ƙungiyar Ma'aikatan Koyarwa a Jami'o'in Najeriya, CONUA, ta yi kira ga Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU, da ta cim ma...

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya Ta Umarci A Buɗe Dukkan Jami’o’inta

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta umarci dukkan shugabannin jami'o'inta da su buɗe su don ba ɗalibai damar ci gaba da karatu.