Gida Tags Health

Tag: Health

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Wasu Makarantun Koyon Kiwon Lafiya Ma...

Ma'akatar kiwon lafiya ta jihar Kano ta bayyana damuwarta kan yadda ake ta buɗe makarantun koyon kiwon lafiya ma su zaman kansu...

Ko Kun San Mutane Nawa Cutar Kwalara Ta Kashe A Kano?

kimanin mutune 329 ne su ka rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar cutar kwalara a faɗin ƙananan hukumomi 44 da ke jihar Kano, tare da samun kimanin mutum 11,475 da su ka kamu da cutar Amai da Gudawa wato Kwalara a jihar tun bayan ɓarkewarta.

Ɗan wasa Jean-Pierre Adams ya rasu bayan ya shafe shekaru 39...

An tabbatar da mutuwar Jean-Pierre Adams bayan ya shafe shekaru 39 a cikin doguwar suma. Adams ya shigawar...

Fitila: Rahotonin Da Yan Jarida Suka Mayar Da Hankali A Makon...

A makwon da mukayi ba kwana da shi, babbaan labarin da ya fi daukar hankalin al’umma shi ne wadda hukumar tsaro ta...

Yin ƙarin gashin idanu hatsari ne ga lafiyar ido

Animashaun ta ce gashin ido na asali yana kare idanu daga tarkace, ƙura da ƙananan ƙwayoyin cuta.

Mahimmanci 4 Na Shan Ruwa Da Sassafe Kafin A Ci...

Haka Ku ma ƙarancinsa kan haifar da ƙaiƙashewar jijiyoyi musamman da safe bayan farkawa a barci lokacin da jijiyoyin ruwa suka bushe.

Bayan Dogon Nazari, Muhimman Batutuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game...

Annobar Coronavirus gaskiya ce lokaci yayi da zamu dauki darasi na dawowa cikin ma'adanan kwakwalwarmu domin ciyar da kasarmu gaba da al'umarmu....

Ba Kulle Kanon ba, wane Tanadi aka yiwa Mutane? – CITAD

Haka zalika har yanzu gwamnatin Kanon taki ta bayyana hanyoyin da ta kashe kuɗaɗen tallafin da aka bayar daga mutane da kungiyoyi. Wanda hakan ke nuni da akwai lauje cikin naɗi da kuma kunbiya-kunbiya.

Korona: Tsumagiyar Kan Hanya – Nuruddeen Muhammad

Bayan na kammala duba marasa lafiya a wani yammaci, ban san lokacin da na tsinci kai na cikin tunanin irin sa'ar da...

Amfanin Rake Da Ya Kamata Ka Sani A Sabuwar Shekarar...

Rake sarkin zaƙi, duk yadda ka kaɗa cikin faɗin arewacin ƙasar nan ka ga rake. Kuma yana da muhimmanci ga lafiyar ka...