Tag: Hisba
Hisba Za Ta Fara Kamen ‘Yan Mata Masu Talla A Kano
Hukumar Hisbah a Kano ta ce za ta fara cafke 'yan mata da suke tallace-tallace a titunan jihar bayan faɗuwar rana.
Ana zargin kwamandan Hisba na Kano da yin babakare wajen rabon...
Wani rahoto da jaridar Sahelian Times ta wallafa ya bayyana cewa ana zargin Shugaban hukumar Hisba na jihar Kano, Sheikh Muhammad Harun...
Hana Bara: Gwamnatin Kano ta kama mabarata sama da 300
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kama almajirai sama da 300 maza da mata yara da manya a birnin jihar.
Hisba Ta Cafke Saurayin Da Ya So Ya Siyar Da Kansa...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama matashin nan ɗan shekara 26 wanda ya ce zai sayar da kan sa saboda talauci...
Hisba za ta tilastawa ma’aurata shiga makarantar nazarin zamantakewar aure
Hukumar Hisbah ta ce za ta bude makarantar koyon zamantakewar aure a Jihar Kano cikin , a watan Nuwambar wannan shekara.
Hisba Ta Kano Ta Cafke Ma’aurata Sakamakon Yin Aure Ba Da...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wani saurayi da budurwarsa bisa zargin su da yin aure ba tare da sanin iyayensu...
Hukumar Hisbah A Jihar Kano Ta Kame Karuwai Guda 70 A...
Jami'an rundunar hisbah a jihar Kano sun kai sumame kasuwar Badume da ke yankin ƙaramar hukumar Bichi in da ake hada...
Ganduje zai kafa Ma’aikatar Harkokin Addini
Gwamnatin Jihar Kano za ta kafa Ma'aikatar Harkokin Addini domin yin maganin matsalolin dake fuskantar harkokin addinin Musulunci da dokokinsa.
Akwai Rashin Adalci a Auren Mace Fiye da Daya Inji Babban...
Wani babban Limami na Jami’ar Al Azhar da ke kasar Egypt yace akwai rashin adalci a cikin auren mace fiye da daya.
Limamin mai suna...
Jirwaye: Ina Rayuwar Almajiri Ta Dosa A Kasar Hausa? (II)
Allah ya sanya Aure tsakanin mace da namiji kuma wannan sha'awa da Allah ya samana alamace ta mu hadu da Allah lafia, amma sai...