Gida Tags ICPC

Tag: ICPC

‘Yan Majalisar Tarayya Na Kano Na Yin Amaja A Ayyukan Mazaɓu—...

Hukumar Hana Cin Hanci da Dangoginsa Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, ICPC, ta gano cewa wasu 'yan Majalisar Tarayya na Jihar Kano...

Mungano Wanda Suka Damfari Hukumar JAMB Miliyan 10 – Farfesa Ishaq...

yan damfarar sun shiga shafukan ma’aikatan wucin gadi na hukumar inda suka sace Naira Miliyan 10 na alawus ɗinsu.

Hukumar EFCC Ta Tabbatar Da Sahihancin Bidiyon Ganduje

Hukumar EFCC ta tabbatar da sahihancin bidiyon nan da ya hasko Gwamnan Jihar kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yana karbar kudi samfurin Dalar...

Buhari Ya Bada Umarnin Gurfanar Da Babachir Lawal

Mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo ya ce, shugaba Muhammadu Buhari ya bada umarnin gurfanar da tsohon Sakataren Gwamnatin ƙasar nan, Babachir Lawal saboda zargin...

Kotu ta bada umarnin a kama uwar gidan Ganduje

Wata Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Maitama, babban birnin tarayya, Abuja ta amince da karar da wata kungiya ta shigar gabanta tana neman...