Tag: INEC
INEC ta saka ranar ƙarasa zaɓen Alhassan Ado Doguwa da ba...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu a matsayin ranakun da za ta...
Rurum ya Jinjinawa Mutanen Kano da Zaɓin Abba Kabir Yusuf
A cewar sa suna da yaƙinin sabon gwamnan na Kano zai mayarda hankali sosai a fanning Inganta Ilmi, kula da lafiya, Kasuwanci, Noma da sauran Abubuwan bunƙasa rayuwar Al'umma.
Mun Shirya Tsaf Don Gudanar Da Zaɓen Gwamnoni— INEC
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta ce ta gyara matsalolin da ta fuskanta a yayin zaɓen shugaban ƙasa da...
Dalilan da ya sa INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da ƴan...
Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na 'yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, wato zuwa 18 ga...
Zaɓe: Ana Ci Gaba Da Kira Ga Shugaban INEC Cewa Ya...
Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula 18 ne suka gudanar da wata zanga-zanga a ofishin Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, a...
INEC ta gaza cika alƙawarin da ta ɗaukarwa ƴan Najeriya –...
Gamayyar ƙungiyoyi fararen hula a arewacin Najeriya wato Northern States Civil Society Network sun bayyana cewa hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta...
Gamayyar Ƙungiyoyin Matasan Arewa sun Nuna Gamsuwa da Zaɓen 2023
Ƙungiyoyin matasa a Arewacin ƙasar nan sun bayyana gamsuwarsu da yadda hukumar INEC ta gudanar da zaɓen 2023.
Ƴan bangar siyasa sun yi awon gaba da na’urar kaɗa zaɓe...
Ƙarancin jami’an tsaro a yankin ƙaramar hukumar Rano, ya tilastawa ma’aikatan zaɓe dawowa babban ofishin zaɓen ƙaramar hukumar ba tare da sun kammala aikin su ba.
Na Gamsu da Shirin Hukumar Zaɓe ta Ƙasa INEC – Kawu...
'' munga matsayar shugaban zaɓe na ƙasa yanzu muna jiran muji matsayar na jihar Kano''. A cewar Kawu.
INEC Ta Haramta Amfani Da Wayoyi A Rumfunan Zaɓe
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta haramta amfani da wayoyin hannu a rumfunan zaɓe a yayin zaɓen shugaban ƙasa...