Tag: Islam
Me ranakun Tasu’a da Ashura ke nufi ga Musulmai?
A gobe Lahadi da jibi Litinin, idan Allah Ya kai mu, za su kasance 9 da 10 ga watan farko na Muharram...
Sabuwar Shekarar 1444: Muhimmancin watan farko na shekarar Musulunci
Al'ummar Musulmi na fara shiga watan Muharram ne a kowace shekarar Musulunci a matsayinsa na watan farko, wanda...
Kun san alkhairan da ke cikin kwanaki 10 na watan Zul-Hajji?
Watan Zhul Hijjah shi ne wata na 12 a kalandar Musulunci, kuma a cikinsa ne ake gudanar da aikin hajji wanda yana...
Daga gobe Laraba za a fara duban sabon watan Dhul-Hijjah a...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya bukaci al'ummar Musulmi su soma laluben sabon watan Dhul-Hijjah daga gobe Laraba.
Hukuncin Da Aka Yi Wa Deborah Daidai ne Amma An Yi...
Mu Musulmai, da ma waɗanda ba Musulmai ba sanannen abu ne cewa duk wanda ya taɓa janibin Ma'aiki (SAW) kashe shi akeyi, koda ko ya tuba. A addinin Musulunci kenan.
Wasu Sirrukan Rabauta A Watan Ramadan
A cikin watan Ramadan ne Allah SWT ya saukar da Alkur'ani mai girma (Baƙarah:185), shiyasa yake zamowa abu mai matuƙar falala kuma abin da Allah Yake so, a karanta masa Shi a cikin sa.
Gamshasshen Bayani Kan It’tikafi da Daren lailatul Kadari
Wannan wani nau'in ibada ne da ake gudanarwa musamman a goman karshen watan Ramadan
Kurakurai 40 yayin Sallar Dare A Ramadan
Dr. Kabir Asgar guda daga cikin ɗaliban da marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria ya raina ya wallafa wasu kura-kurai 40 da ya kamata masu zuwa sallar dare su gujewa.
Busharar Daren Goman Karshen Ramadan Yadda Zaku Tsara Ibadunku
Lallai ba'a barci a irin wadannan darare, an fi so ma mutum ya ɗan yi ƙailula (baccin rana) da rana saboda ya samu damar raya su.
Cikakken Bayanin Ƙiyamu Ramadan
Sallar dare a cikin Ramadan tana sa Allah (SWT) ya yafe wa mutum dukkan zunubansa da suka gabata, kamar yadda Manzo SAW ya faɗa. Yana cewa