Gida Tags Jam’iyyar APC

Tag: Jam’iyyar APC

Zaɓen 2023: Jam’iyyu 18 ne za su yi takara gwamna a...

A jerin sunayen masu takarar Majalisar Dattawa dai babu sunan Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan na APC, da Machina wanda su ke tankiyar cancantar shiga takarar a tsakanin su.

Fitar Da Ɗan Takarar Shugaban ƙasa: Jagoran APC na ƙasa ya...

An bayyana sunan tsohon gwamnan jihar Lagos, Bola Ahmad Tinubu, a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda gawani na jam'iyyar APC a...

2023: Ban buƙaci Gwamnoni su zaɓo ɗan takarar Shugaban ƙasa ba...

Da yake ƙarin haske kan abin da ya faru a ganawar Buhari da gwamnonin, Femi Adesina ya ce, Buhari bai tattauna batun karɓa-karɓa ko masalaha da ko dauki-doran dan takara ba da gwamnonin.

2023: Me ya hana jam’iyyun APC da NNPP baiwa mata tikitin...

A daidai lokacin da jam'iyyun APC da NNPP ke cigaba da bayar da tikitin takara a kujeru daban-daban da za a fafata...

Tsohon mai bawa shugaban ƙasa shawara akan harkokin majalisar wakilai, Abdurrahman...

Kawu Sumaila ya bayyana hakan ne yau yayin wani taron gan gamin magoya baya da ya jagoranta a yankin, wanda a taron ya sake jaddada aniyarsa ta tsayawa takarar Sanata a yankin Kano ta Kudu.

Tsohon kakakin majalisar jhar Kano, Kabiru Alhassan Rurum ya fice daga...

Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano, Kabiru Alhassan Rurum, ya bayyana ficewarsa daga jam'iyya mai mulki ta APC. Rurum,...

Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta saka ranar babban zaben shekarar...

Hukumar zaɓe a Najeriya INEC ta sanar da jadawalin babban zaɓe na 2023, inda za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa ranar...

Ƙoƙarin Ceto Najeriya: Ango Abdullahi da Nastura Sharif sun ziyarci Obasanjo

Shugaban kungiyar Dattawan Arewacin ƙasar nan, Farfesa Ango Abdullahi da Dakta Nastura Ashiru Sharif wanda ke riƙe da shugabancin kwamitin amintattu na...

Buɗaɗɗiyar wasika zuwa ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Rabi’u...

"An wallafa wannan wasikar ne a ranar 24 ga watan Maris na shekarar 2016, lokacin da rikicin siyasa tsakanin tsohon gwamnan jihar...

Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya: Menene dalilin da ya sa jami’an...

Indai jami'an tsaro ba za su iya bin bandits dazuzzukan da su ke ciki ba don daƙile ta'addancinsu da kuma tsayawa a...