Tag: jam’iyyar PDP
Kotun ƙoli ta tabbatar da Laila Buhari a matsayin ‘yar takarar...
Sai dai Solacebase ta rawaito cew babbar kotun ta a zaman da ta gudanar yau ƙarƙashin babban alƙali Muhammad Lawal Garba, ya jingine hukuncin kotun ɗaukaka ƙarar da ya nuna Ɗanburan a matsayin ɗan takarar Sanatan.
Kuje ku Nemi Jama’a ba ku Fake da mu ba PDP...
Shugaban jam’iyyar ta NNPP, ya ce ba yadda za a haɗa mai shekara 66 da mai shekara 78, don haka su abin da suke gani idan ma akwai wanda ya kamata a barwa wannan takara shi ne Eng. Rabi'u Musa Kwankwaso, saboda yana da jini a jika ga kuma kishin kasa.
Zaɓen 2023: Jam’iyyu 18 ne za su yi takara gwamna a...
A jerin sunayen masu takarar Majalisar Dattawa dai babu sunan Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan na APC, da Machina wanda su ke tankiyar cancantar shiga takarar a tsakanin su.
Tsugune ba ta Ƙareba a Jam’iyyar PDP a Ƙoƙarin Shawo kan...
Ya ƙara da cewa a daidai lokacin da gangamin yaƙin neman zaɓen na shugaba ƙasa ke ƙara kankama, jam’iyyar za ta tabbatar dukkanin abubuwan da su ka kamata suna layin da ya dace domin kai jam’iyyar ga nasara.
Rikicin Jam’iyya: Gwamnan Rivers Nyesome Wike ya ƙauracewa Gangamin Jam’iyyar PDP...
Jiga-jigan jam’iyyar PDP sun mamaye jihar Osun, don taya ɗan takarar gwamnan jihar, Ademola Adeleke yaƙin neman zaɓe.
Na tafka babban kuskure wajen zaɓen mataimaki na a shekarar 1999-Obasanjo
bance ban aikata kuskure ba, na aikata kurakurai sosai, to, sai dai nasan Allah ba zai bani kuya ba
2023: Gwamnan Jihar Rivers, ya zama Mataimakin ɗan takarar Shugaban ƙasa...
An dai bayyana Wike Jim kaɗan bayan samun ƙuri'u kimanin 16 wanda kwamitin ya ƙaɗa inda Okowa ya samu ƙuri'a 3 kacal.
2023: Yadda Bafarawa, Sule Lamido da Aminu Wali ke son ƴaƴansu...
A ƙoƙarin su na ganin an cigaba da damawa da su a cikin harkokin mulki da sha'anin siyasar Najeriya, tsofaffin gwamnonin jihohin...
Bayan ficewar Kwankwaso PDP ta rusa shugabanninta na Kano
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP ta rusa shuganninta na jihar Kano, inda ta maye gurbinsu da kwamitin rikon kwarya.
Zan bayyana aniyar yin takarar shugabancin Najeriya ranar Laraba – Atiku
A ranar Laraba ne dai tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar zai sanar da takarar shi ta shugaban ƙasa a zaɓe mai...