Gida Tags Jigawa

Tag: Jigawa

A Kano, Jigawa Da Abuja Kaɗai Za A Iya Yin Zaɓe—...

Wani rahoto da aka fitar ya nuna cewa jihohi biyu ne kaɗai da Abuja za a iya gudanar da zaɓuka a Najeriya...

Gwamna Badaru Abubakar ya amince da Muhammad Hameem a matsayin sabon...

Masu zabar sarki guda bakwai a masarautar Dutse sun zabi Muhammad Hameem a matsayin sabon sarkin Dutse, da kuri’u bakwai daga cikin...

Rasuwar Sarkin Dutse: Mun Yi Rashin Masoyi, Shugaba— Farfesa Sani

Fitaccen malamin addinin Musluncin nan, Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, ya bayyana ta'aziyyarsa bisa rasuwar Sarkin Dutse dake jihar Jigawa, Dr....

Mustapha Lamido Ya Tiƙa Rawa A Yayin Ƙaddamar Da Yaƙin Neman...

Aƙalla mutum uku ne suka rasa rayukansu akan hanyarsu ta halattar taron ƙaddamar da yaƙin neman zaɓe na ɗan takarar gwamna na...

Jami’an DSS sun cafke wani ɗalibin jami’a bisa zargin cin zarafin...

Wasu rahotanni sun bayyana cewa jami'an tsaron hukumar farin kaya a Najeriya, wato DSS, sun kama wani matashi ɗan asalin jihar Bauchi...

Gwamna Badaru Abubakar ya fi baiwa Kiristoci kwangila akan Musulmi –...

Jaridar Premium Times ta rawaito cewa wani jigo a jam'iyyar APC reshen jihar Jihar Jigawa, mai suna Isah Muhammad Gerawa, ya bayyana...

Jami’an Kwastam Sun Harbi Wani Mamba Na NURTW A Jigawa

Jami'an Hukumar Hana Fasa Ƙwauri ta Najeriya, NCS, da aka fi sani da kwastam, sun harbi wani mamba na Ƙungiyar Direbobi ta...

Kashe Iyayena Da Na Yi Jihadi Ne— Munkaila

Munkaila Ahmadu, mutumin da ya kashe iyayansa a jihar Jigawa ya faɗa wa jami'an 'yan sanda cewa kashe iyayen nasa da ya...

Gudaji Kazaure ya fice daga jam’iyyar APC

Fitaccen ɗan majalisar wakilai nan mai wakilatar ƙananan hukumomin Kazaure da Roni da Gwiwa da kuma Yankwashi a jihar Jigawa, Muhammad Gudaji...

Akwai ƴan ta’adda ‘Dubu Talatin’ a shiyyar Arewa – maso -Yamma...

Cibiyar Dimokradiyya da ci gaba ta Najeriya CDD, ta bayyana cewa yankin Arewa-maso-Yamma na kasar nan na ɗauke da ƴan ta’adda, waɗanda...