Gida Tags Jihar Kano

Tag: jihar Kano

Shekaru 3 da Ganduje ya raba masarautar Kano gida 5: Cigaba...

A ranar 8 ga watan Mayun shekarar 2019 ne kimanin shekaru 3 da su ka gabata Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar...

Fitila: Sharhin Labarai Da Siyasar Najeriya A Makon Jiya

Fara yajin aikin ke da wuya sai ƴan acaɓa suka fara tururuwa zuwa Kano waɗanda da yawansu ba a san daga ina suke ba. Al'umma sun koka sosai ganin yadda da yawa daga cikin yan acaɓan din ba su san unguwannin Kano ba ta inda kai da ka ɗauke kai za ka yi ta nuna musu inda za su kai ka. Duba da rashin tsaro da mafiya yawan jihohin Arewa ke ciki, lalle wannan babbar barazana ce ga jihar ta Kano.

Video: Yadda al’umma ke shan wahala sakamakon aikin Sabuwar flyover da...

A kudirinta na saukaka hanyoyin sufuri da kuma kawata gari, gwamnatin jihar Kano ta fara aikin flyover a shataletalen gidan man...

Sulhu da Zaman Lafiya Muka sa a Gaba a Shekarar 2022...

Ganduje ya ce ya kamata sabuwar shekara ta 2022 ta kawo sabon zaman lafiya da sulhu a tsakanin masu ruwa da tsaki a jam’iyyun siyasa a jihar da ma ƙasa baki ɗaya.

Aminu Alan Waƙa zai yi gagarumin Mauludi a Kano

Fitaccen mawaƙin nan Aminu Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan Waƙa kuma shugaban kamfanin Taskar Ala ya sanar da kudurinsa...

Shekaru takwas ban taɓa riƙe kuɗin ƙananan hukumomi ba – Malam...

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya Malam Ibrahim Shekarau ya cewa a tsahon...

Muddin Buhari zai nemi zango na 3 zan sayar da ‘Gonata...

A daidai lokacin da mafi yawan Ƴan Najeriya ke bayyana suƙewa akan mulkin shugaba Muhammadu Buhari da jam'iyyar APC sakamakon yadda matsalar...

Labarin ƙauyen da al’ummar sa ke shan ruwa tare da karnuka...

Ruwa aka ce shi ne ginshikin rayuwa, don haka samar da tsabtatatcen ruwan sha ga jama'a wani nauyi ne da ya rataya...

Siyasa Ba Da Gaba Ba: Abba Kabiru Yusuf ya kaiwa Abdullahi...

Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP Kwankwasiyya a zaɓen shekarar 2019, Injiniya Abba Kabiru Yusuf mai lakabin...

Akwai gyara a kalaman Buba Marwa dangane da adadin ƴan ƙwaya...

Al'umma a jihar Kano na cigaba da mayar da martani kan kalaman da shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi...