Tag: Jos
Kannywood ta ƙara babban rashi
Matashin jarumin dai ya rasu ne bayan yayi fama da rashin lafiya.
Addu’ar Da Tinubu Ya Yi Mana Ta Nuna Mu Ne Fatan...
Jam'iyyar PDP ta ce addu'ar da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya yi mata ta nuna ita...
Buhari Da Gwamnonin APC Sun Yi Wa Jos Tsinke Don Fara...
Shugaba Muhammadu Buhari da ƙusoshin jam'iyyar APC sun yi wa Jos, babban birnin Filato tsinke don fara yaƙin neman zaɓen ɗan takarar...
Mutum 6 ƴan gida ɗaya sun mutu a wani mummunan hatsarin...
Rahotanni daga jihar Plateau da ke arewacin Najeriya sun tabbatar da afkuwar mummunan hadarin mota, a kan hanyar Jos zuwa Kano, inda...
Duk ‘Daliget’ ɗin da ya karɓi kuɗi ya ƙi zaɓar cancanta...
Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce duk daliget...
Najeriya ta zama ƙasa ta 3 a jerin ƙasashen da suka...
Wani binciken masana ya bayyana cewar Najeriya ce kasa ta 3 da aka fi cin naman kare a duniya, bayan kasashen Koriya...
Ana ci gaba da alhinin rasuwar Sani Abdullahi Ruba a shafukan...
A yammacin yau Alhamis shafukan sadarwa na zamani musamman Facebook su ka cika da labarin rasuwar Sani Abdullahi Ruba, inda ƴan uwa...
Sarkin Musulmi Ya Bada Kyautar N500,000 Ga Wani Mutum Da Ya...
Sarkin Musulmin Najeriya, Mai Alfarma Sa’ad Abubakar III, ya girmama wani direban babur mai ƙafa uku mai suna Akilu Haruna Ahmad da...
Fitila: Manyan Rahotannin Makon Jiya Da Ya Kamata Ku Karanta
Wannan gagarumin hari dai da ya dugunzuma jama’a sannna ya haifar da razani a zukatun al’umma ganin irin girman gurin da ‘yan bindigar suka kai harin. Masana harkokin tsaro da masu sharhi kan al’amuran yau da kullum sun tofa albarkacin bakinsu game da harin da aka kai. Masanan wadanda sun dade suna kiraye-kiraye ga gwamnati kan ta tashi tsaye ta dauki mataki kafin abin yafi karfin ta suna ganin dai yanzu al’amarin ya gagari kwandila.
Fitila: Manyan Rahotannin Da Yan Jarida Suka Rawaito A Makon jiya
Wannan al’amari dai ya jawo cece-kuce wadda har ta kai ministan harkokin wajen najeriya wato Jeffory Onyeama ya fitar da sanarwa tare da gargadi ga ƙasar, wannan yasa gwamnatin ƙasar nan take ta fitar da takardar bayar da hakuri ga hukomin Najeriya.