Gida Tags Kabiru Gaya

Tag: Kabiru Gaya

Muguntar da Ganduje ya yiwa Kawu Sumaila ce ta janyowa APC...

Idan akwai mutun daya tilo da ya zama silar faduwar jam'iyyar APC a Kano a zaben Gwamna, to shi ne zababben Sanatan...

Ƴan jam’iyyar PRP a Kano ku zaɓi Kawu Sumaila da Barau...

Dan takarar kujerar gwamna karkashin jam'iyar PRP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya Salihu Tanko Yakasai ya yi kira ga magoya...

2023: Jam’iyyar NNPP ba za ta zama barazana ga APC a...

Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu a zauren majalisar dattawan Najeriya, Senata Kabiru Ibrahim Gaya, ya bayyana cewa jam’iyyar NNPP ba za...

Sadiq Kabiru Gaya, Ɗa Ga Sanata Kabiru Gaya, Ya Rasu

Sadiq Kabiru Gaya, ɗa ga Sanatan Kano ta Arewa, Kabiru Ibrahim Gaya, ya rasu. Sadiq Gaya, wanda shi ne...

Siyasar Kano: Ko Alhassan Ado ya ci amanar Kabiru Rurum da...

A wani ƙawancen siyasa na wasu matasan ƴan siyasa da ludayinsu ke kan dawo da su ka fito daga mazaɓar ɗan majalisar...

2023: Kawu Sumaila zai ƙalubalanci Kabiru Gaya a karo na biyu

A karo na biyu tsohon mataimakin shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilan Najeriya, Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila zai nemi kujerar ɗan majalisar...

2023: Al’umma a Kano na cigaba da tarawa Kawu Sumaila kuɗin...

Al'umma a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya na cigaba da turawa tsohon mataimakin shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai, Sulaiman Abdurrahman...

Kawu Sumaila ya fara shirye-shiryen ficewa daga jami’yyar APC

Tsohon ɗan majalisar wakilan Najeriya daga jihar Kano Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki ya bayyana cewa...

Kakar Zaɓen 2023: Buɗaɗɗiyar wasiƙa zuwa ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje

Al'ummar KANO TA KUDU sun miƙa amanarsu ga Allah da kuma kai, kasancewar idan akayi kuskuren sake danƙa wakilcinsu a hannun Sen. Gaya a karo na biyar hakan zai nunawa dubban masoyanka na wannan yanki cewar baka damu da farin cikinsu ba a tsawon shekarunka 8 na mulkin jihar Kano duk da irin gudunmawar da suke baka da kuma kare mutuncinka.

Duk Lokacin Da Na Yi Fim Abin Da Ake Ba Ni...

Jaruma a Kannywood, Ladin Cima Haruna, wadda aka fi sani da Tambaya, ta ce ba ta taɓa yin fim da aka ba...