Gida Tags Karatu

Tag: karatu

Finland: Ƙasar Da Ba A Jarrabawa A Tsarin Karatunta

Yayin da ƙasashe da dama suka mayar da jarrabawa wata hanyar tantance ƙoƙarin ɗalibai a makarantu, ƙasar Finland ta yi watsi da...

Za A Dawo Da Ɗaliban Najeriya Daga Ukraine Don Su Ci...

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce tana nan tana ƙoƙarin dawo da ɗaliban Najeriya masu karatu a Ukraine don su ci gaba da...

Yadda Wani Yaro Bazazzage Ya Haddace Alkur’ani Yana Ɗan Shekara 3

Muhammad Shamsudeen Aliyu Mai-Yasin, ya haddace Alkur'ani Mai Girma tare da fara tafsirinsa. Mai Yasin, wanda aka fi sani...

Yau ta ke Ranar Yaƙi da Jahilci ta Duniya

Yau ake bikin ranar yaki da jahilci ta duniya, da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe don fadakarwa kan muhimmancin koyon rubutu da...

Da Yawan Ɗaliban Manyan Makarantu A Najeriya Ba Su Iya Rubutu...

Ministan Ilimi na Najeriya, Adamu Adamu, ya nuna damuwa bisa taɓarbarewar ilimi a Najeriya. Ministan ya bayyana haka ne...

Wata Mata Ta Maka Mijinta A Kotu Saboda Ya Tura ...

Wata mata mai suna Jamila Abubakar ta maka tsohon mijin ta Isah Aliyu a kotu dake magajin Gari, Kaduna saboda tura ‘ya’yan su makarantar...