Gida Tags Katsina

Tag: Katsina

Rashin Tsaro: Gwamnatin Katsina Ta Shirya Add’u’o’i Na Musamman

Gwamnatin jihar Katsina ta shirya add'u'o'i na musamman don neman agajin Ubangiji game da matsalar rashin tsaro da ta addabi jihar da...

Ba Na Garkuwa Da Mutane, Kashe Su Kawai Nake Yi —...

Ƙasurgumin ɗan ta'addar nan, Ada Aleru, wanda kwanan aka naɗa shi sarautar Sarkin Fulanin Yandoton Daji, ya ce shi fa ba ya...

Ƴan bindiga sun sace matan aure da ƙananan yara a gidajensu...

Ƴan bindiga sun sace matan aure guda hudu tare da kananan yara biyar bayan sun kai hari a rukunin gidaje na Shema...

Akwai ƴan ta’adda ‘Dubu Talatin’ a shiyyar Arewa – maso -Yamma...

Cibiyar Dimokradiyya da ci gaba ta Najeriya CDD, ta bayyana cewa yankin Arewa-maso-Yamma na kasar nan na ɗauke da ƴan ta’adda, waɗanda...

Kece Raini: Yadda wani Gwamna a Najeriya ke ado da Agogon...

Wani rahoto da jaridar Sahara ta wallafa ya bayyana cewa gwamnan jihar Imo da ke Kudu Maso Gabashin Najeriya, Sanata Hope Uzodinma,...

Ƴan bindiga sun buɗewa masu yawon sallah wuta a Katsina

Wasu ƴan bindiga sun harbe wani dalibi, sun kuma sace wasu mutum a kan hanyarsu ta komawa Jibiya daga Katsina bayan sun...

Ra’ayi: Muhammadu Buhari ba shugaba ba ne

MUNA rokon Allah Ta'ala kada ya maimaita mana mulki irin na Buhari da Jonathan, Allah Ta'ala ya bamu jagora a kasa da...

Tilas Bola Tinubu ya ɗauki mataimaki daga Arewa Maso Yamma –...

Gwamnoni da Ministoci da sauran kusoshin jam’iyyar APC da suka fito daga yankin Arewa maso Yammacin Najeriya sun ce dole dan takarar...

Tsanin ‘Yunwa’ ta hallaka fiye da mutum 20 a sansanin ƴan...

Rahotanni sun bayyana cewa kimanin mutum 23 ne suka rasu a sansanin ƴan gudun hijirar da ke Karamar Hukumar Jibiya ta Jihar...

Yadda zaɓen fidda gwani ya zama silar asarar dubban magoya bayan...

Zaɓukan da aka gudanar na fitar da gwani na masu neman takara a matakai daban-daban a cikin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya,...