Gida Tags Kotu

Tag: Kotu

Halin Da Ake Ciki Game Da Hukuncin Kisa Da Aka Yanke...

Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta tabbatar da cewa an zartar da hukuncin kisa ga Abdulmalik Tanko, malamin da ya kashe...

Na Yi Matuƙar Farin Ciki Da ‘Yata Ta Samu Adalci A...

Abubakar Abdussalam, mahaifin Hanifah Abubakar ya bayyana farin cikinsa bisa yadda Hanifar ta samu adalci a kotu. A ranar...

Rikicin PDP A Kano: Muhammad Abacha Ya Maka INEC A Kotu

Ɗan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar PDP tsagin Shehu Wada Sagagi, Muhammad Abacha, ya maka Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya,...

Zargin Ɓatanci: Abduljabbar Ya Roƙi A Sauya Masa Kotu

Abduljabbar Nasiru Kabara ya roƙi Babbar Kotun Shari'ar Kano dake sauraron ƙarar da gwamnatin jihar Kano ta shigar da ta mayar da...

Kotu a Kano ta lamunce wa Ganduje karɓo rancen Biliyan 10

Wata babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta jingine umurnin hana Gwamna Ganduje karbo rancen Naira biliyan 10 domin inganta tsaro a...

Wata Mata Ta Maka Mijinta A Kotu Saboda Ya Auri Aminiyarta

Wata mata 'yar shekara 25 mai suna Firdausi Musa, ta maka mijinta a wata kotun Shari'ar Muslunci dake Kaduna sakamakon aurar aminiyarta...

Kotu a Kano ta haramtawa wani matashi hawa Doki na tsahon...

Gidan rediyon Express da ke birnin Kano ya rawaito cewa wata Kotun majistire mai lamba 60 ƙarƙashin Mai Shari'a Tijjani Sale Minjibir,...

Kotu a jihar Kano ta bada Umarnin tsare wata mata bisa...

Laifin dai ya saɓawa sashi na 392 na kundun laifuffaka.

Wata kotu a Kano ta buƙaci Idris Dambazau ya sakarwa wani...

Wata bababr kotu mai lamba 13 a jihar Kano, ƙarƙashin mai shari'a Nasiru Saminu ta yi umarni ga shugaban hukumar kare haƙƙin...

Cacar baki ta ɓarke tsakanin manyan jami’an rundunar ƴan sandan jihar...

Wata gagarumar cacar-baki tare da zarge zargen juna ta ɓarke a tsakanin kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa...