Gida Tags Kotun Ƙoli

Tag: Kotun Ƙoli

Sauya Kuɗi: Yadda Zaman Kotun Ƙoli Ya Kasance A Yau

Kotun Ƙoli ta ɗage zaman sauraron ƙara da wasu gwamnoni suka shigar gabanta game da wa'adin amfani da tsofaffin kuɗi na N200,...

Kotun Ƙoli Ta Hana CBN Daina Karɓar Tsaffin Kuɗi

Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da gwamnatin tarayya da Babban Bankin Najeriya, CBN, daga aiwatar da wa'adin daina amfani da tsofaffin takardun...

Saudiyya Ta Soke Hukuncin Bulala A Ƙasar

Saudiyya za ta soke bulala a ciki jerin hukunce-hukunce da ake yi wa mutane, kamar yadda wasu takardu da kafafan yaɗa labarai...

Hukuncin Kotun Ƙoli: Ganduje Ya Gayyaci Abba Ya Zo Su Yi...

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yaba wa alƙalan Kotun Ƙoli bisa nasarar da ya yi, yana mai kira ga...

Kotun Ƙoli Ta Ɗage Sauraron Ƙarar Abba Da Ganduje

A ranar Litinin ne Kotun Ƙoli ta dakatar da sauraron dukkan ƙararrakin zaɓen gwamnoni da aka shigar gabanta har sai zuwa Talata.

Kotun Ƙolin Najeriya Ta Tabbatar Da Zaɓen Gwamnonin Jihohi 8

A ranar Laraba ne Kotun Ƙolin Najeriya ta tabbatar da zaɓen gwamnan Legos, Babajide Sanwo-Olu, na Nasarawa, Abdullahi Sule, na Kaduna, Nasir...

Kotun Ƙoli Ta Kori Ƙarar Walter Onnoghen

A ranar Litinin ne Kotun Ƙoli ta yi watsi da ƙarar da aka ɗaukaka a gabanta, inda ake roƙonta ta yi bayani...

Tinubu Ya Shawarci Atiku Ya Koma APC

Tsohon gwamnan jihar Legas, kuma Jagoran Jami'yyar APC na Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gayyaci Atiku da ya koma jam'iyyarsa don ciyar...

Kotun Ƙoli ta yanke hukunci game da rikicin zaɓen gwamnan Osun

A ranar Juma'ar nan ne Kotun Ƙoli ta tabbatar da zaɓen Gwamnan jihar Osun, kuma ɗan takarar jam'iyyar APC, Gboyega Oyetola.

An tsaurara tsaro a Osun gabanin hukuncin Kotun Ƙoli na gobe

A ranar Alhamis ɗin nan Rundunar 'Yan Sandan Jihar Osun ta ce ta tsaurara tsaro a jihar don hana karyewar doka da...