Gida Tags Kudancin Najeriya

Tag: Kudancin Najeriya

Ɓarayi sun sace kayan fitar angwanci na wani ango a Kano

Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa wasu ɓarayi sun fasa shagon wani tela, mai suna Ali Isma’il a unguwar Kundila inda...

Ada Eme ta lashe Gasar Sarauniyar Kyau ta Najeriya

Wata matashiya 'yar asalin Jihar Abia da ke Kudu maso gabashin Najeriya, Ada Eme ta lashe Gasar Sarauniyar kyau ta kasar.

2023: Wannan karon ba zamu amince da duk wata barazana daga...

Dan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam'iyyar NNPP, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa a shekarar 2023 ba za su...

A cikin shekaru biyu Iyaye 34 sun yiwa ƴaƴansu 48 fyaɗe...

Wasu alkaluma da jaridar Daily Trust ta tattara sun nuna yadda iyaye 34 suka yiwa ‘ya’yan cikinsu 48 fyade cikin shekaru 2...

Sanatan Abuja ya zama shugaban marasa rinjaye na majalissar dattawa

Sanata Phillip Aduda da ya ke wakiltar mutanen Abuja a ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP ya zama shugaban marasa rinjaye.

Fitila: Waiwaye Kan Siyasar Najeriya a Jiya, Yau Da Kuma Hasashen...

Wannan bata harkokin zabe da kudi ne dai ya sanya ana tsaka da kada kuri'ar aka hango Jami'an hukumar yaki da cin anci da rashawa ta EFCC suka dira wurin zaben inda aka hango suna duba wasu jakankuna da aka shigar dasu wurin zaben.

Ko Da Me Ka Zo: Yadda wata matashiyar budurwa ta ɗauki...

Huraira Yahya Safiyyu, haifaffiyar jihar Kano ce wanda ta tashi a kwaryar birni, haka kuma tana ɗaya daga cikin mata Hausawa da suka auri soyayyar doki a wani salo na ba a saba gani ba musamman a wannan nahiya tamu.

2023: Ko Badaru Abubakar zai zama ɗan takarar shugabancin Najeriya a...

A daidai lokacin da ƴan siyasa a jam'iyyar APC musamman waɗanda su ka fito daga yankin kudancin Najeriya ke cigaba da bayyana...

Jihohin Inyamurai na neman tserewa yankin Arewacin Najeriya a noman shinkafa

Shinkafa dai na ɗaya daga cikin nau'o'in abinci da ƴan Najeriya suka fi ci inda a duk shekara al'ummar kasar ke cin muliyoyin ton na shinkafar, wadda galibi daga ƙasashen waje ake shigo da ita.

2023: Bai Kamata PDP Ta Fitar Da Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa...

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki batun miƙa takarar shugaban ƙasa ga Kudancin Najeriya da wasu ke cewa ya...