Tag: Kwankwasiyya
Idan Kwankwaso ya samu kuru’u miliyan 5 zan bada naira miliyan...
Hamma Hayatu yace idan dan takarar shugaban kasa a jamiyyar NNPP, sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya samu kuru'u miliyan biyar a zaben...
Bayan kora daga mukamin kwamishina, Baba Impossible na shirin komawa NNPP...
Kwana daya da gwamnatin jihar Kano ta sanar da korar kwmishinan harkokin addinai na jihar Kano Dr. Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible)...
2023: Jihar Kano ba ta dace da jami’yyar APC ba
A tarihi Kano gari ne na ilimi, addini, kasuwanci, sarauta da ƴanci da kuma walwala da tarbiyya. Jihar Kano ana yi mata...
Har kadarorina na dinga sayarwa dan ɗaukar nauyin karatun ƴaƴan talakawa...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar NNPP, Rabi’u Kwankwaso, ya jaddada cewa ba zai taɓa gajiyawa ko daina ƙoƙarin da ya...
Kwankwasiyya Wahala Ce Da Bauta— Alfindiki
Shugaban Ƙaramar Hukumar Birni da Kewaye, Fa'izu Alfindiki, ya ce Kwankwasiyya bauta ce da wahala.
Alfindiki ya bayyana haka...
2023: Ko Abba Gida Gida bai shirya wa mulkin jihar Kano...
Salon yaƙin neman zaɓe yana zuwa da wasu sauye-sauye, inda abubuwan da a da ba a cika damuwa da su ba, yanzu...
2023: Wannan karon ba zamu amince da duk wata barazana daga...
Dan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam'iyyar NNPP, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa a shekarar 2023 ba za su...
Ƴan Kwankwasiyya sun kai min hari tare da sace min waya...
Abubakar Bakarabe Ƙofar Na’isa, Babban Mai Ba Gwamna Ganduje Shawara, ya yi zargin cewa 'yan Kwankwasiyya sun kai masa hari kuma sun...
Ficewar Malam Shekarau Daga NNPP: Me Ya Sa Hankalin Ƴan Kwankwasiyya...
Tun bayan da tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya fice daga jam'iyyar NNPP ta Rabi'u Musa Kwankwaso, inda koma...
Fitila: Ko Murtala Sule Garo Na Shirin Yin Taɓare Ne A...
Hakan kuwa ta kasance domin kuwa Jim kadan bayan da kotun ƙoli ta tabbatar da shugabanci Abdullahi Abbas wanda ke tsagin Gwamnan Kano sai aka fara samun tutsun jaki daga wasu bangarori na jiga-jigai na jam'iyar inda wasu manya daga cikinta suka fice suka koma jam'iyun adawa.