Gida Tags Labarai24

Tag: Labarai24

Musa Bestseller ya zama sakataren kuɗi na ƙungiyar ƴan jaridu ta...

Shugabancin ƙungiyar ƴan jaridu masu ayyukan su a shafukan intanet wato Association of Kano Online Journalists, ya amince da Malam Musa Bestseller...

Ina alfahari zan bar kyakkyawan tarihin daƙile rashawa da cin hanci...

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya na farin ciki da alfahari zai sauka cikin 2023, zai bar kyakkyawan tarihin daƙile rashawa...

Jaridar Prime Times News ta shiryawa ƴan jarida walimar buɗa baki...

A jiya Talata kamfanin jaridar nan na Prime Times News da ke shafukan Intanet ya shiryawa ƴan jarida walimar buɗa baki a...

Sana’a Sa’a: Arewa Queen ta kammala karɓar horo akan ɗaukar hoto

Shugaban kamfanin ɗaukar hoto na Bluelense Multimedia da ke Kano, Abdulwahab Said Ahmad, ya wallafa hoton fitacciyar mai amfani da shafukan sadarwa...

2023: Murtala Sule Garo ne ɗan takarar mu – Matasa a...

Dubban matasa ne suka bayyana goyon bayansu tare da ayyana kwamishinan ƙananan hukumomi na jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, a matsayin...

Al’umma a Zaria sun shiga ruɗani bayan da wata mata ta...

An samu rabuwar kai a unguwar Tudun Wadan Zariya, bayan wata mai juna biyu ta yi ikirarin haifar wani nau’in halitta mai...

Lokaci ya yi da mutane za su kula da Jaridun Intanet...

Shugaban Ƙungiyar Ƴan Jarida Masu Yaɗa Labarai ta Intanet ta Jihar Kano, Hisham, ya yi kira ga ƴan ƙungiyar da kar su...

Ƴan Mazan Jiya: Darasi Daga Tarihin Rayuwar Janar Hassan Usman Katsina

Janar Hassan Usman Katsina, Chiroman Katsina, shi ne gwamnan farko ɗan ƙasa na Lardin Arewa (Northern Region). An haife shi a garin...

Zargin Lalata A Kanywood: Nafisa Abdullahi ta ƙalubalanci Naziru Sarkin Waƙa

Tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi ta yi martani akan kalaman da fitaccen mawakin nan kuma Sarkin Wakar Tsohon Sarkin Kano, Naziru Ahmad...

Naziru Salisu Mato ya zama Kakakin yaƙin neman zaɓen Osinbajo na...

Ƙungiyar Jakadun mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo da ke shiyyar Arewa maso Yammacin ƙasar nan wato North West Ambassadors For Osinbajo...