Gida Tags Legas

Tag: Legas

Zaɓe: Yadda EFCC Ta Cafke ‘Cash’ Na Miliyan N32 A Legas

Hukumar Hana Yaƙi Da Cin Hanci Da Rashawa ta Ƙasa, EFCC, ta kama tsabar kuɗi da yawansu ya kai miliyan N32,400 a...

Yadda Kwastam Ta Yi Wawan Kamun Wiwi A Legas

Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCC, ta ce tabar wiwi bayyana ƙwato tabar wiwi da ta kai nauyin kilo 5,124 a gaɓar tekun...

Yadda Wani DPO A Legas Ya Rasu Yana Tsaka Da Aiki...

A ranar Talata ne Shugaban Ofishin 'Yan Sanda na Seme, DPO, jihar Legas, SP Mojeed Salami, ya yanke jiki ya faɗi a...

Gobara Ta Tashi A Ofishin WAEC Na Legas

Ofishin Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare ta Afirka ta Yamma, WAEC, na jihar Legas ya kama da wuta da safiyar Laraba.

Wutar Lantarki Ta Kashe Wani Mutum A Legas Bayan Ya Je...

Wani mutum da ba a san ko wane ba a Legas ya gamu da ajalinsa bayan da ya je satar wayar wutar...

An Cafke Ba’amurke Ɗauke Da Makamai A Filin Jirgin Sama A...

Jami'an tsaron Najeriya sun cafke wani Ba'amurke ɗauke da makamai a Filin Jirgin Saman Ƙasa da Ƙasa na Murtala Muhammed, Legas.

Wani Bakano Zai Yi Tattaki Daga Abuja Zuwa Legas Don Nuna...

Hussein Lawal, wani ɗan asalin jihar Kano ya fara tattaki daga Abuja zuwa Legas don nuna goyon bayansa ga takarar jagoran jam'iyyar...

Kotu A Legas Ta Raba Auren Wani Mutum Da Ya Fifita...

Wata Kotun Gargajiya dake Igando a jihar Legas, ta raba auren wata mata mai suna Rashidat Ogunniyi, da mijinta, Kazim Ogonniyyi, wanda...

Ana Kashe ‘Yan Najeriya Buhari Na Ƙaddamar Da Ayyuka A Legas

Kashe-kashe da 'yan bindiga ke yi a Najeriya musamman a Arewacin ƙasar na ƙara zafafa. A duk lokacin da...

Waɗanda Suka Kashe Ɗalibin Sakandare A Legas Za Su Fuskanci Fushin...

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce duk waɗanda aka samu da laifin kashe ɗalibin sakandiren nan ɗan shekara 12, Sylvester Oromoni, za...