Gida Tags Mahara

Tag: mahara

Rashin Tsaro: Fusatattun Matasa Sun Ƙona Allon Hoton Buhari A Katsina

Rahotonni sun ce a ranar Talata ne da misalin ƙarfe 1:00 na dare mahara suka ƙaddamar da sabbin hare-hare daban-daban a ƙauyen...

Illar Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Katsina Ta Fi Ta COVID-19- Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya ce ta'addanci da hare-haren da ɓarayi suke a jihar ya fi illar annobar COVID-19 a jihar.

‘Yan bindiga a jihar Zamfara suna ganin ta kansu

Rahotanni sun ce an kashe mahara da dama ranar Lahadi lokacin da dakarun Sojin Najeriya suka ƙaddamar da hari a ƙauyen Tsanu...

Kashe-kashe: Gwamnatin jihar Zamfara ta buƙaci a yi azumin kwana uku

Gwamnatin jihar Zamfara ta yi kira ga al'ummar jihar da su fara azumin kwana uku su kuma dukufa wajen yin addu'o'i don neman taimakon...

Kisan kiyashin jihar Zamfara: Al’umomi na kokawa yayinda suke zargin ƴan...

A bangare na biyu na wannan bincike, Haruna Mohammed Salisu ya hada rahoto kan yadda 'yan siyasa, jami'an tsaro da sarakunan gargajiya ke rura...