Gida Tags Masu garkuwa da mutane

Tag: Masu garkuwa da mutane

Najeriya Ta Haramta Biyan Kuɗin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane

Majalisar Dattijan Najeriya ta amince da Dokar Hana Ta'addanci, 2013--- dokar da ta haramta biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane...

Ku Biya Mu Kuɗin Fansa Kafin Mu Bar Inda Sabis Yake—...

Masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara sun buƙaci iyalan wani ɗan sanda da suka yi garkuwa da shi da su biya...

Akwai Kyautar Miliyan 5 Ga Duk Wanda Ya Bayyana Maɓoyar Masu...

Rundunar 'Yan Sanda ta Jihar Ekiti ta ce za ta bada kyautar naira miliyan N5 ga duk wanda...

An Sako ‘Yar Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano

Masu garkuwa da mutane sun saki Juwairiyya, 'yar ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar Danbatta, Murtala Musa Kore, mai shekara 17,...

Sarkin Potiskum Ya Sha Da Ƙyar A Hannun Mahara

A ƙalla mutane 30 sun rasa rayukansu, inda kuma ake tsoron an yi garkuwa da mutum 100 bayan 'yan bindiga sun buɗe...

Ƴan Bindiga Sun Sace Mutum Shida A Jihar Adamawa

Wasu ƴan bindiga sun sace mutane 6 a jihar Adamawa, a wani kauye da ke kusa da kan iyakan kasar nan da...

Yadda jami’an tsaro suka kuɓutar da surukin dogarin Buhari

Jami'an tsaro a Kano sun kuɓutar da Alhaji Musa Umar Uba, Magajin Garin Daura wanda wasu masu garkuwa da mutane aka sace...