Gida Tags Mata

Tag: Mata

Lafiya: Dalilai Da Suke Sa A Yi Wa Mata Aiki A...

Haihuwa wata baiwa ce da Ubangiji Maɗaukakin Sarki yake yi wa wasu daga cikin bayinSa. Wasu mata suna haihuwa...

Mata Sun Fi Maza Tsafta Nesa Ba Kusa Ba— Dakta Abdallah...

Fitaccen malamin addinin Musluncin nan na jihar Kano, Dakta Abdallah Gadon Ƙaya, ya bayyana cewa mata fa sun fi maza tsafta nesa...

A Yanzu Kowa Zai Iya Auren Matan Da Alaafin Na Oyo...

Biyo bayan rasuwar Oba Lamidi Adeyemi III, Alaafin na Oyo na 45, Fadar Sarkin ta ce a yanzu jama'a za su iya...

Bikin Ranar Mata Ta Duniya: Gwamna El-rufai ya yiwa matan jihar...

Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ya na da yaƙinin cewa mace za ta yi gwamna a jihar duba da...

Matasan Najeriya Sun Yi Zanga-zanga Kan Hana Su Takara

Dandazon mata sun yi zanga-zanga a Abuja, babban birnin Najeriya don nuna ƙin amincewarsu ga watsi da wani ƙudiri da zai ba...

Mata Iyayen Giji: An yi gangamin yaƙi da cin zarafin mata...

A yau Asabar Mata da Matasa da kuma masu fafutukar kare jinsi da ƙungiyoyi masu zaman kansu da kuma ɗaiɗaikun jama'a su...

Mata sun gaza samun muƙami ko ɗaya a kwamitin shugabancin ƙungiyar...

Sashin kula da jin daɗin ɗalibai na jami'ar Bayero da ke Kano, ya fitar da ƙunshin shugabancin kwamitin riƙo na ƙungiyar dalibai...

Wani Ɗan Pakistan Ya Saya Wa Matarsa Fili A Duniyar Wata

Wani mutum ɗan Pakistan ya saya wa matarsa fuloti a duniyar wata, sakamakon samun hikimar yin haka da ya yi daga jarumin...

Isma’il Yusuf Musa (Abban Samiha): Tauraron Kwankwasiyya a Rano

Sunan Alhaji Isma'il Yusuf Musa wanda aka fi sani da Abban Samiha Rano a kafafen sada zumunta na zamani irinsu Facebook da...

CITAD Ta Samar Da Gidan Rediyo Irinsa Na Farko A Jihar...

A ƙoƙarinta na ganin an magance cin hanci da rashawa a matakan gwamnati tare kuma da samar da shugabanci nagari bisa adalci,...