Gida Tags Muhammad Badaru Abubakar

Tag: Muhammad Badaru Abubakar

Gwamna Badaru Abubakar ya fi baiwa Kiristoci kwangila akan Musulmi –...

Jaridar Premium Times ta rawaito cewa wani jigo a jam'iyyar APC reshen jihar Jihar Jigawa, mai suna Isah Muhammad Gerawa, ya bayyana...

Gudaji Kazaure ya fice daga jam’iyyar APC

Fitaccen ɗan majalisar wakilai nan mai wakilatar ƙananan hukumomin Kazaure da Roni da Gwiwa da kuma Yankwashi a jihar Jigawa, Muhammad Gudaji...

Ina sa ran daliget za su zaɓe ni ko ban ba...

Daya daga masu neman jam'iyyar APC ta tsayar da su takarar shugaban kasa Muhammad Badaru Abubakar ya ce wakilan da za su...

Ƙiyayyar da Gwamna Badaru ya ke min ce ta sa na...

Ɗan majalisar wakilai, mai wakilatar ƙananan hukumomin Kazaure da Roni da Gwiwa da kuma Yankwashi a jihar Jigawa, Muhammad Gudaji Kazaure ya...

Yadda Gwamna Badaru da Sarkin Dutse su ka ƙauracewa tarbar Yemi...

A yau Lahadi Mataimakin Shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci jihar Jigawa, a fafautukar neman samun goyon bayan wakilai lokacin zaɓen...

2023: Ko Badaru Abubakar zai zama ɗan takarar shugabancin Najeriya a...

A daidai lokacin da ƴan siyasa a jam'iyyar APC musamman waɗanda su ka fito daga yankin kudancin Najeriya ke cigaba da bayyana...

Ma’aikatan lafiya a Jigawa sun koka kan yadda Badaru ya gaza...

Wasu rahotanni daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta gaza biyan sababbin ma'aikatan jinya (Nurses) da...

Kasafin Kuɗi Na 2022 A Jigawa: Ba Girin Girin Ba….

A kwanakin baya, Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na Jihar Jigawa ya sanya hannu kan kasafin kuɗin jihar na shekarar 2022. Sai dai...

Shugabannin ƙananan hukumomi a Jigawa sun yunƙuro domin yaƙi da sauyin...

Majalisun ƙananan hukumomin jihar Jigawa ta jaddada kudurinsu na yaki da gurbata mahalli da kuma ɗumamar yanayi. Shugaban ƙungiyar...