Tag: Nasarawa
Ana zargin wata yarinya ta rasa ranta bayan an yi mata...
A jihar Kano da ke arewacin Najeriya, ana zargin wata yarinya ta rasa ranta bisa fyaɗe da wani mai suna Malam Idi...
Masarautar Keffi a jihar Nasarawa ta karrama Rabi’u Kwankwaso
Mai Martaba Sarkin Keffi, Dr. Shehu Chindo Yamusa III, ya karrama Dan takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso...
Gwamnatin Buhari ta ware Naira Biliyan 400 don rage raɗaɗin talauci...
Shirin Dabarun rage Talauci da Bunƙasar Arziki na Kasa, NPRGS, ya ce gwamnatin tarayya ta amince da ware Naira biliyan 400 don...
Da katin zaɓe ne kaɗai za a samar da nagartattun shugabanni...
Mai neman jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takarar majalisar dokokin jihar Kano mai wakilatar ƙaramar hukumar Nasarawa, Adnan Mukhtar Tudun Wada,...
Ina burin ganin ranar da zan zama tsohon shugaban ƙasa –...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce yana fatan ganin ranar da zai zama tsohon shugaban kasa bayan ya kammala wa’adinsa na biyu.
Kwanaki biyu da rashin Haneefa: Mugu ba shi da kama
AbdulMalik Abubakar Tanko, shekararsa 30. Yana zaune da matarsa Halima, a unguwar Tudun Murtala, sun haifi 'ya'ya uku. Ya yi karatun firamare...
Cewar Na’madobi: Zan Jagoranci Yiwa Ɗan Majalisarmu na Jiha a Ƙaramar...
Na jagoranci ƙungiyarmu ta ɗalibai a mazaɓar Gama su zaɓeka a matsayin Ɗan Majalisar Jiha, a ƙaramar hukumar Nasarawa, yanzu kuma zan jagoranci Kungiyarmu domin yi maka kiranye daga majalisar jiha, tun bayan ɗarewarka wannan kujera shekaru 2 cif kenan amma baka waiwayi al’umma ba a ƙaramar hukumar Nasarawa, kuma tuni shirye-shirye sun kankama
Sanusi Ya Maka IGP, Darakta Janar Na SSS Da Sauransu A...
Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya gurfanar da Babban Sifeton 'Yan Sanda, Darakata Janar na Hukumar Tsaro ta Farin Kaya, SSS,...
Yadda Rayuwar Sanusi Za Ta Kasance Bayan Tumɓuke Shi Daga Sarautar...
Darakta Janar na Kafafen Yaɗa Labarai da Sadarwa na Fadar Gwamnatin Jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai ya ce tsohon Sarkin Kano, Muhammad...
Aisha Buhari Ta Gargadi Iyaye Su Hana ‘Ya’yansu Fada A Ranar...
Uwargidan mataimakin shugaban Najeriya, Dolakpo Osinbajo ta gargadi al’ummar Ƙasar nan da su fito kwansu da kwarkwatansu don gudanar da zabe a zabubbukan da...