Gida Tags NDLEA

Tag: NDLEA

Sama da ƴan Najeriya miliyan 10 ne su ka yi ta’ammali...

Hukumar kula da inganci abinci da magunguna ta Najeriya (NAFDAC) ta ce mutane miliyan 10 da dubu dari 6 ne suka yi...

NDLEA ta cafke Sarauniyar ƴan ƙwaya a jihar Taraba

Hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sanar da damke Lami Mai Rigima da aka fi...

Abba Kyari Ya Cika Shekara 48 A Hannun NDLEA

Dakataccen Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda, DCP, Abba Kyari, ya cika shekara 48 a hannun Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta...

Lauyoyi 20 Sun Yi Alƙawarin Ba Abba Kyari Kariya A Kotu

Wasu lauyoyi su 20 sun nuna sha'awarsu ta ba Abba Kyari kariya a ƙarar da Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi...

Ina Fama Da Ciwon Sukari Da Hawan Jini, A Ba Ni...

Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda na Najeriya, DCP Abba Kyari, ya ce yanayin lafiyarsa yana ci da munana tun lokacin da Hukumar Hana...

DA ƊUMI-ƊUMI: ‘Yan Sanda sun Damƙe Abba Kyari

NDLEA ta ce binciken ta ya nuna cewa Kyari mamba ne a wata ƙungiyar masu kasuwancin miyagun kwayoyi ta duniya.

Aikin NDLEA Ya Dace Da Tsarin Musulunci— JTI

Ƙungiyar Jama'atut Tajdidil Islam, JTI, Reshen Jihar Kano, ta bayyana cewa aikin Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA,...

Bayan Zargin Fataucin Miyagun Ƙwayoyi: Zainab Aliyu Kila ta zama jami’a...

Matashiyar nan da Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta kama a cikin Disamban shekarar 2018 lokacin da ta je kasar tare da mahaifiyarta da...

‘Yan Najeriya Miliyan 15 Ne Ke Shan Ƙwaya— NDLEA

'Yan Najeriya Miliyan 15 Na Shan Miyagun Ƙwayoyi--- NDLEAShugaban Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, Buba Marwa, ya...

NDLEA Ta Yi Babban Kamu A Legas

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta cafke wasu masu safarar hodar ibilis mai...