Tag: Neco
Jarrabawa Kyauta: Kwankwaso Ya Yi Alƙawarin Da Ba Zai Cika Ba
Wato ina ga Kwankwaso yana abin nan ne da Bature ke cewa 'clever by half'. Ga wanda bai san me ake nufi...
Ƙoƙarin Ɗaliban Bana Ya Ragu A Turanci Da Lissafi— NECO
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandare ta Najeriya, NECO, ta ce ƙoƙarin ɗaliban da suka zana Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare, SSCE, ta 2022,...
Ɗaliban jihohin Kano, Bauchi da kuma Borno ne su ka fi...
Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun Sakandire ta kasa NECO ta fitar da alkaluman kididdiga akan jihohin da suka fi kowanne yawan masu...
NECO Ta Samu Sabon Shugaba
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya amince da naɗin Farfesa Ɗantani Wushishi a matsayin sabon Shugaban Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare...
Ba Makawa Za Mu Fara Jarrabawa Ranar 5 Ga Yuli— NECO
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare ta Najeriya, NECO, ta ce wa'adin kammala rijistar Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare, SSCE, da ta sa...
NECO Za Ta Fara Jarrabawa Ranar 5 Ga Okutoba
Hukumar Shiriya Jarrabawar Kammala Sakandare ta Ƙasa, NECO, za ta fara gudanar da Jarrabawar Kammala Sakandare ta Ƙasa, SSCE, ranar 5 ga...
Za A Fara Jarrabawar WASCE Ranar 4 Ga Agusta
Za a fara Jarrabawar Kammala Babbar Sakandare ta Afrika ta Yamma, WASCE daga 4 ga Agusta zuwa 5 ga Satumba, 2020.
Buhari Ya Naɗa Sabon Magatakardar NECO
Shugaba Muhammadu Buhari ya naɗa Farfesa Godswill Obioma a matsayin sabon Magatakarda/Babban Jami'in Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Ƙasa, NECO.
Buhari Ya Sallami Shugaban NECO, Jami’ai 4
Da ɗumi-ɗumi- Buhari ya sallami Shugaban NECO, jami'ai huɗuBayan shekara biyu da fuskantar kwamitin bincike don tabbatar da gaskiyar aikata ba daidai...
NECO Ta Saki Sakamakon Jarrabawar SSCE 2019 Ta Nuwamba/ Disamba
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Ƙasa, NECO ta saki sakamakon Jarrabawar Kammala Sakandire ta 2019, wato SSCE 2019 ta watannin Nuwamba/Disamba.