Tag: Nigeria
Chelsea ta nada dan Najeriya Hassan Sulaiman a matsayin sabon kocin...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea FC ta sanar da nadin dan Najeriya Hassan Sulaiman a matsayin sabon kocin kungiyar yan kasa da...
Abdul Samad BUA ya zama na hudu a jerin masu kudin...
Abdul Samad Rabiu ya zama attajiri na hudu a jerin attajiran da suka fi kowa kudi a nahiyar Afirka, inda ya sauke...
Abinda Baku Sani Ba Game Da Sheikh Adil ‘al-Kalbani, Tsohon Limamin...
A shekarar 2021 cikin watan Nuwamba ne kuma, aka gano Malam cikin wani fai-fan bidiyon fim mai dogon zango mai suna Combat Field - Riyadh Season 2021.
Akwai ƴan ta’adda ‘Dubu Talatin’ a shiyyar Arewa – maso -Yamma...
Cibiyar Dimokradiyya da ci gaba ta Najeriya CDD, ta bayyana cewa yankin Arewa-maso-Yamma na kasar nan na ɗauke da ƴan ta’adda, waɗanda...
Hausa-Fulani: Asali da Dalilin Samuwar Kalmar a Mahangar Sassauyawar Tarihin Rayuwar...
Kyakkyawar fahimtar juna da kuma iya sarrafa addini domin cigaba da mulki, shi ne ya sanya Hausawa kin yiwa sarakunan Fulani bore bayan jihadi.
Jihadin da aka faro tun daga 1804 shi ne al'amari na farko da ya fara hade Kasashen Hausa guri guda, wanda hakan ya samar da "identity" kwaya daya ta fuskar bangarenci, da addini da kuma auratayya da kasuwanci.
Muhimman batutuwa game da taron ‘Bantu’ a Kano game da blockchain...
A yunkurinta na fadada wayar da kan mutane don rungumar fasahar blockchain a Afrika, Gidauniyar Bantu Blockchain (BBF) ta gudanar da taro...
Sheikh Dakta Ahmad Bamba: Ba rabo da gwani ba
Yana shigowa sai ya zauna a ƙasa kan kafet ya gaishe da malam suka fara tattaunawarsu. Mu kuwa sai muka yi tsuru-tsuru a bisa kujeru, ganin a ce hatta malam Ja'afar da ya zo ya zube a ƙasa, mu kuma a su wa muna bisa kujera?
Kukan Sheikh Pantami, Siyasa Ko Tausayin Talakawa?
Malamai kan shiga lamarin siyasa ta hanyar yin magana, sharhi, shiga jam'iyya ko bayar da goyon baya ga ɗan takara ko kuma wani tsage ko kuma wata aƙida haka shi ma Pantami ya yi a shekarun baya, haka shi ma Malam Pantami wata gaba ta samu yana cikin wa'azi sai ya fashe da kuka.
Fitila: Sharhi Da Fashin Baƙin Manyan Rahotannin Makon Jiya
Al’umma dai na kokawa kan yadda gwamnatin tafi mai da hankali kan yanka filaye a cikin hanyoyin kasuwannin jihar, da manya masallatai, da makarantu harma da maƙabartu wadda ke kawo ruɗani cikin al’umma.
Fitila: Sharhin Manyan Rahotannin Makon Jiya
Babban abin lura anan shi ne, shugabanni na kasashe masu tasowa musamman Afrika da kasashen labarawa suna da sun mulki da son dadewa kan kujerun iko, wadda wannene yasa wasu lokatan ko da kuwa shugaban yanayin abinda ya dace za’a gaji da shi domin a halayyar dan Adam yana son canji kuma ba ya son abu musamman shugabanci ya jima a hannun mutum daya.