Tag: Nigerian Army
Kasashe 10 Mafi Karfin Soji A Nahiyar Afrika, Har Da Najeriya
Sai kuma zai yi wahala a iya cewa ga wacce tafi wata kai tsaye, amma dai wani rahoto da yake ta yawa a shafin Facebook wanda ba za a iya tabbatar da sahihancinsa ba sakamakon gaza bayyana abubuwan da yayi la'akari da su wajen fidda na daya zuwa na goman a jadawalin.
Yan Boko Haram sun kai hari sun kwashi kashinsu a hannun
Ashe abin da Mayakan na Boko Haram din basu sani ba shi ne Sojojin Nijeriya sun ankare da zuwansu, cikin dabaru da salon yaki kwamandansu ya umarce su kada su nuna sun gansu, ko ya cigaba da aikinsa su jira umarninsa.
Yadda Aka Yi Mummunan Artabu Tsakanin Sojiji Da Boko Haram
Lamarin ya faru ne da yammacin a cikin dajin Talala na garin Damaturu kusa da Alangarno wanda daga cikinsa zai bulle zuwa Benishekh da Buni-Yadi da Golori da kuma Ngamdu
Zazzafan Martanin Rundunar Sojojin Najriya Ga Kasar Ingila Akan Zabe 2019
Rundunar Sojoji ta kasa ta mayar wa Kasar Ingila martani bisa zargin su da ta ke yi da shiga lamurran zabe dumu dumu a...
Yadda Bikin tunawa da Ƴan Mazan jiya a Bauchi ya Kasance
An shawarci gwamnatin tarayya da Samar da makaman zamani ga sojojin Nigeria domin basu damar magance matsalar tsaron dake addabar wannan kasa
Shugaban kungiyar...