Tag: NIMC
Ta Samu: Damar Samun Bashi Don Fara Sana’a
Kamfanin Enovate Lab Limited tare da hadin gwiwa da wani babban bakin kasuwanci a Najeriya na samar bashin kayan rajistar katin dan kasa (NIN).
Wannan yunkuri dai an yi shi ne domin mutanen da suke son shiga tsarin mallakar kayan aikin yin rijistar a cikin yanayi mai sauki.
Abinda Yasa Muka Dakatar Da Amfani Da NIN A UTME Ta...
A ranar Asabar ne Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu, JAMB, ta dakatar da amfani da Lamabar Shaidar Zama Ɗan Ƙasa, NIN...
Ko kun yi rijistar Katin Shedar Zama Dan Kasa?
Hukumar Bada Katin Zama Dan Kasa, NIMC hukuma ce da aka kafa ta don tattara bayanan 'yan kasa tare da adana su.
Hukumar NIMC tana...