Gida Tags NLC

Tag: NLC

Gwamnatin Buhari za ta ƙarawa ma’aikata albashi – Ngige

Ministan ƙwadago na Najeriya Chris Ngige ya ce nan ba da jimawa ba gwamnatin tarayya za ta bayyana ƙarin albashi ga ma'aikatan...

Ba za mu cefanar da kamfanin dillancin wuta na kasa ba...

Gwamnatin Najeriya ta ce ba ta da niyyar cefanar da kamfanin dillancin wuta na kasar. Jaridar Daily Trust ta...

Gabatar Da Kasafin Kudi: Ina son barin abin tarihi a Najeriya...

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatinsa na son barin abin tarihi a kasar fiye da yadda ya same ta a...

Likita ɗaya ne ke duba marasa lafiya 16,529 a Kano –...

Wata kwararriyar likitar kananan yara a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano da ke Kano, Dokta Hadiza Ashiru Usman, ta ce akalla likita...

A ƙarshe gwamnatin Najeriya ta gurfanar da ƙungiyar ASUU a gaban...

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gurfanar da kungiyar malaman jami'o'i ta kasar the Academic Staff Union of Universities (ASUU) a gaban kotun ma'aikata...

Fiye da sojojin Najeriya 200 sun mika takardar ajiye aiki

Yayin da Najeriya ke tsakiyar yaki da ‘yan ta’addan boko haram da 'yan bindigar da suka hana jama’ar kasar zaman lafiya, rahotanni...

Ranar Matasa ta Duniya: Halin ko in kula da matasan Najeriya...

A yau ne ake bikin ranar matasa ta duniya, an dai ware wannan ranar ne dai domin baiwa gwamnatoci dama su janyo...

ASUU: Zanga-zangar NLC Ta Yi Armashi A Kano

A ranar Talata ne ƙungiyoyi daban-daban a jihar Kano suka yi zanga-zanga da nufin tilasta Gwamnatin Tarayya ta kawo ƙarshen yajin aikin...

Ƴan Najeriya za su yi hamdala idan su ka san halin...

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya za su yi hamdala idan suka san halin da al’ummar wasu kasashe ke ciki.

‘Shugaba Buhari ne ya hana ɗaukar ma’aikata a Najeriya – Ɗan...

Wani ɗan Majalisar Dokokin tarayya a Najeriya ya ce akwai guraben aikin gwamnatin tarayya sama da dubu ɗari da ashirin amma shugaban...