Tag: Ogun
Labari A Cikin Hoto: Tsohuwar ministar kudi Kemi Adeosun ta ziyarci...
A jiya Lahadi tsohuwar ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun ta ziyarci tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo a gidansa da ke Abeokuta.
Matsafa A Jihar Ogun Sun Kashe Wata Ɗaliba Tare Da Cinye...
Matsafa A Jihar Ogun Sun Kashe Wata Ɗaliba Tare Da Cinye NamantaWata kotu a jihar Osun ta tsare wata mata da ɗanta...
Malami Ya Yi Garkuwa Da Ɗalibinsa A Jihar Ogun
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Ogun dake Najeriya ta cafke wani mutum ɗan shekara 29, mai suna Odugbesan Ayodele Samson, sakamakon yin garkuwa...
Idan Na Mutu Kowa Ya Faɗi Abinda Ya Ga Dama Game...
Tsohon Shugaban Najeriya, Olesegun Obasanjo, ya mayar da martani game da cece-ku-cen da ake yi bisa wasiƙar ta'aziyya da ya rubuta game...
COVID-19: Shugaba Buhari Zai Raba Tallafin Kayan Abinci Ga Talakwan Najeriya
Kimanin tan dubu 70 na hatsi ne shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin rarrabawa ma mabukata a jihar Lagos da Ogun da...
Majalisar Dokokin Ogun ta sauke dukkan sarakunan da tsohon gwamna ya...
A ranar Juma'a ne Majalisar Dokokin Jihar Ogun ta amince da wani ƙudiri da zai sauke dukkan Sarakunan Gargajiya da aka naɗa...
PDP ta dakatar da wasu manyan mambobinta
Jam'iyyar PDP a jihar Ogun bisa goyon bayan Babban Kwamitin Zartarwar Jam'iyyar na Kasa ta dakatar da Segun Sowonmi, Kakakin dan takarar shugaban kasa...